
01/06/2025
┏━━━✦❘༻༺❘✦━━━┓
J.I.B.W.I.S ARAWA A CLOSING CEREMONY 19TH ANNUAL QUR'ANIC RECITATION COMPETITION 1446/2025
┗━━━✦❘༻༺❘✦━━━┛
A yau Lahadi
05/12/1446H
01/06/2025M
•┈┈┈••✦ * * ✦••┈┈┈•
Hotuna daga wajen bikin rufee gasan karatun Al-Qur'ani mai girma karo na 19 na reshe Arawa A, ƙarƙashin Jagorancin Ustaz Adamu Umar Auditor (shugaban majalisar malamai na Anguwar Arawa A) wanda yake gudana a Makarantar sakandare na Jibwis dake Arawa.
Ƙarƙashin haɗaɗɗiyar ƙungiyar Wa'azin musulunci na Jama'atu Izalatul bid'ah wa'iƙamatis-sunnah mai head quater a garin Jos.
Muna roƙon Allah ya ƙara ɗaukaka musulunci da musulmai, ya kuma bada nasara.
Ameen 🙏🙏
•┈┈┈••✦ * * ✦••┈┈┈•
┏━━━✦❘༻༺❘✦━━━┓I.B.W.I.S Arawa A internet media committee.
┗━━━✦❘༻༺❘✦━━━┛