Gadamcy Media Blog

Gadamcy Media Blog Information/Analysis/Enlightenment and Entertainment

Gabatar da Sabon gidan talabijin mai suna "AREWA BRIDGE MEDIA -AMB"Daga Comr Abba Sani Pantami Muna gabatar muku da sabu...
19/11/2024

Gabatar da Sabon gidan talabijin mai suna "AREWA BRIDGE MEDIA -AMB"

Daga Comr Abba Sani Pantami

Muna gabatar muku da sabuwar kafar yaÉ—a labarai ta yanargizo, mai suna Arewa Bridge Media-ABM wadda aka kafa ta da zummar kawo muku ingantattun shirye shirye da fadakarwa dama É—ebe muku kewa.

Zaku iya bibiyar gidan wannan talabijin a babban shafinsu dake kafar sadarwa ta Facebook
👇👇👇
https://www.facebook.com/arewabridgemediaABM

Kafar Arewa Bridge Media ta na da rijista da hukumar CAC a matsayin ( ABM VIRTUAL PRODUCTIONS LTD ) haka zalika ta dauki hazikan jajirtattun ma'aikata masana aikin Jarida.

Ma'aikatan Wannan gidan Talabijin Yanzu haka a hukumance Mutum takwas ne:

1. Comr Abba Sani Pantami:
Babban Darakta kuma Shugaban Komitin Amintattu na Kamfanin Arewa Bridge Media (AMB)

2. Comr Hafiz Aliyu Kabade:
Shugaban Gudanarwa na kamfanin (AMB)

3. Umar Muhammad Gadam:
Babban Mai Kula Da al'amuran Kamfanin (AMB)

4. Abdul'aziz Abdullahi:
Mai Kula Da Na'urori da tsare-tsaren kamfanin (AMB)

5. Yusuf Muhammad Aminu:
Shugaban Sashin shirye shirye da sabbin Dabaru na Kamfanin (AMB)

Bangaren Masu Gabatar da shirye-shirye da rahotanni Akwai:
6. Aisha Muhammad Bage
7. Zainab Abdullahi
8. Fatima Hassan

Zaku iya bibiyar gidan wannan talabijin a babban shafinsu dake kafar sadarwa ta Facebook
👇👇👇
https://www.facebook.com/arewabridgemediaABM

'Yan uwa Kamfanin "ABM VIRTUAL PRODUCTIONS LTD" yana bukatan Addu'o'inku Allah ya shige mishi kan muhimman ayyukan da zai gudanar.

As earlier promised, Gombe Line commences operation from the roundabout (Cross Gombe) to Mega Park this morning. Gombe L...
08/10/2024

As earlier promised, Gombe Line commences operation from the roundabout (Cross Gombe) to Mega Park this morning.
Gombe Line

Mace ce bayan ta shafe shekara 42 tare da mijinta, wanda a bana ya cika shekara 60 a duniya, Allah Ya albarka ce su da '...
08/10/2024

Mace ce bayan ta shafe shekara 42 tare da mijinta, wanda a bana ya cika shekara 60 a duniya, Allah Ya albarka ce su da 'ya'ya bakwai da jikoki 10. Bayan mijin ya yi ritaya a bana, sai ya yi amfani da kudin ritayarsa ya auro mata sa'ar jikarta mai shekara 17.
Mece ce mafita musamman ga shi yanzu yana barazanar maka mata saki uku?

08/10/2024

Duk wanda $CATS din shi ba sauka ba to ba matsalar test net bane don dayawa wanda sunyi kuma nasu ya sauka.
Ku kara hkr zai sauka

08/10/2024

Duniyar Tarihi Tv

08/10/2024

Duniya Budurwar Wawa

HAPPY EID-EL-MUBARAK
10/04/2024

HAPPY EID-EL-MUBARAK

Address

Tumfure Quarters Akko LGA
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gadamcy Media Blog posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gadamcy Media Blog:

Share