12/05/2025
Aslm.
Muna kowa fatan Alkhairi.
Wannan shine musabaqar da ta gudana ranar asabar 10/05/2025 a cikin Garin talasse Karkacin organization na ( DARUL ULUMUD DEEN QUR'ANIC RECITATION COMPETITION TALASSE BLG GOMBE STATE )
Muna rokon Allah ya Sanya Albarka.