Nura M Taheer

Nura M Taheer Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nura M Taheer, Publisher, Gombe.

ZAKI UBAN GIDAN ZIKIRI MAI                                   BARHAMU NIASSSHadari Rumfar Rijalul Gaibi Mayafin Farko May...
13/01/2023

ZAKI UBAN GIDAN ZIKIRI MAI
BARHAMU NIASSS

Hadari Rumfar Rijalul Gaibi Mayafin Farko Mayafin Qarshe Shehu Mai Girman Sha'ani Kowa Ya Haiqo Kajya Haiqo Kuma Kaiya Ya Bari Irirn Gujiya Kafi Karfin Mazan Jiya Gamida Masu Azama Gamida Himma Bayanin Su Naji Sunci Kaine Ainul haqqu Wayyo Shehu

Limamin Majazubai Gamida Masalukai Kai Shehu Babu Ta Inda Bashine Ba Shehu Tsantsar Haqiqanin Haqiqanin Allahu Wahidu Shehu Batu Akanka Yama Za'a Soma Ballema Afara Oh Lisanul Faidaty Sautul Islam

Nura M Taheer
AHBABU MAULAL AXEEM MEDIA TEAM GOMBE

GUDA JIRAN DUBU DR BASHIRUWallahi Da'ace Nijeriya Maulayah Dr Bashir Kadai Ubangiji Yawadatata Dashi Ta Samu A Matsayin ...
09/01/2023

GUDA JIRAN DUBU DR BASHIRU

Wallahi Da'ace Nijeriya Maulayah Dr Bashir Kadai Ubangiji Yawadatata Dashi Ta Samu A Matsayin Malami Da

Yah iIsheta Yazama M***i Domin Dukkan Abunda Ake Nema A Kira Mutum Malami Yah Amsa, Ya hadasu

Na Farko Tun yyanada shekara Goma Sha Daya Yah Haddace Al Qur'ani Mai Girma Na Biyu Ya Haddace Tafsiran Malamai Daban Daban Masu Yawa

Na Uku Shi Masanin Hadisi Ne Na Gaske Na Hudu Masanin Tarihin Musulunci Ne Tarihi Mai Zurfin Gaske Na Biyar Ya Haddace Fatawowin Sahabban Sayyaduna Rasulullahi ﷺ

Masu Yawan Gaske Yasan Ilimin Fiqhu Yasan Lugga Yasan Saraf Yasan Nahwu Bangaren Ilimin Zamani Dr Ne Shi Digrin Digirgir Yake Dashi Ga Kuma Ilimi Mai Tsadan Wanda Sai wane Da wane Shine Ilimin Ma'arifah Hakika Mu Ya'ntijjaniyya Muna Alfahari Da Irinsu Dr Bashir Tahir Usman Bauchi Àllah Ya Yawaita Mana Irin Su Da Yawa Àllah Yasakawa Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi r.t.a da Alheri..

✍️Nura M Taheer
AHBABU MAULAL AXEEM MEDIA TEAM GOMBE STATE

SHEIKH UMAR SULAIMAN RTA UNGUWAR KANAWA KADUNAɗayane daga cikin sahabban 👉👉maulana sheikh ɗahiru usman bauchi rta Sheikh...
09/01/2023

SHEIKH UMAR SULAIMAN RTA
UNGUWAR KANAWA KADUNA

ɗayane daga cikin sahabban 👉👉maulana sheikh ɗahiru usman bauchi rta

Sheikh umar sulaiman yace 🎤🎤munzauna da shehu ɗahiru lokaci mai yawa shi shehinmune mukuma muridansane kuma almajiransa amma bataɓa daukanmu a muridansa ko almajiransa ba ya ɗaukemuni amatsayin abokansa amma mu awajemmu shehinmune kuma munbasa girmansa na jagoranmu duniya da lahira

Shehu umar yaci gaba dacewa🎤🎤shehu ɗahiru yadauki nauyinmu damu da iyalanmu sannan muna zama da shehu muyi hira dashi sosai

Shehu yaci gaba dacewa🎤🎤watarana shehu ɗahiru ya aikeni maiduguri wajan maulanmu sheikh ahmadu aliyu abul fathi rta akan maganan naɗin shugabancin fityanul islam

Lokacin danaje nasamu shehu yashiga karatu 📚📚sai nazauna ina jiran shehu sai akaje aka sanarma Da shehu abul fatahi cewa anyi baqo daga kaduna shehu dahiru ne ya aikosa

Sai shehu abul fatahi yace adaka da karatu aka dakata sai akamun izini aka gabatar dani wajan. Shehu ya amsheni hannu 2 2 saina sanarma shehu da saqon shehu

Sai maulanmu shehu abul fathi yacemun 🎤🎤kacewa shehu dahiru mun aminta da duk abunda sukace
Shehu yaimini addu"a sannan yadauko hadiya yabani tawa daban nima yabada ta shehu dahiru daman nima shehu dahiru yaban hadiya nakaimasa

Shehu umar sulaiman sulaiman yaci gaba da cewa 🎤kyautar da shehu abul fathi yakeyi irinta shehu dahiru yakeyi domin kuwa dukansu aminan junane kuma. Dukansu sunyi batu kamar haka

Shehu abul fatahi yace 🎤🎤mai sanmu yaso shehu dahiru

Shehu dahiru kuma yace🎤Shehu abul fatahi mutumne mai mahimmanci awajena kuma sharifine jikan manzan allah dan haka ina girmama lamarinsa kuma ina. Umartarku daku girmamasa
Alhamdulillahi

✍️✍️✍️ Nura M Taheer
AHBABU MAULAL AZEEM MEDIA TEAM GOMBE STATE

26/12/2022

BAUCHI TO GOMBE INSHA ALLAH MAOSYA

25/12/2022

ALHAMDULILLAH MASHA ALLAH
MUN BAUCHI LAFIYA
ALHAMDULILLAH

25/12/2022

Gombe To Bauchi
Inasha Allah Bihimmati Maulana Sautul Islam

ZIYARA!           ZIYARA!!      ZIYARA!!!DAHIRIYYA YOUTH ORGANIZATION                     OF NIGERIATana Farin Cikin San...
23/12/2022

ZIYARA! ZIYARA!! ZIYARA!!!

DAHIRIYYA YOUTH ORGANIZATION
OF NIGERIA

Tana Farin Cikin Sanarda Ku Bana Ma Ta Shirya Saf Kamar Kullum Don Kaiwa Maulana Alh.SHEHU DAHIRU USMAN BAUCHI RT A Ziyara

Bana Tazo Mana Da Canjin Salo
Akwai Majalasi Daga Bakin Sha'irai Daga Maban Banta Jahohi Kamar Kaduna Niger Gombe Bauchi Dadai Sauran Su

Rana:25/December 2022
Lokacin Ziyara Karfe :2:00 PM
Lokacin: Majalasi Karfe :3:00pm
Wuri: Kofar Gidan Maulana SHEHU DAHIRU Dake Kofar Gombe

Allah Bada Ikon Halarta Ameen Thumma Ameen

Nura M Taheer
DAHIRIYYA MEDIA NEWS

Tsohuwar Ajiya Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi tare da Sheikh Adamu Muhammad Chilo Gombe Daga Qasa Kuma Sayyadi Ibrah...
19/12/2022

Tsohuwar Ajiya

Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi tare da Sheikh Adamu Muhammad Chilo Gombe Daga Qasa Kuma Sayyadi Ibrahim Sheikh Tahir Usman Bauchi (Khadamul Faidha)
A Wajen Taron Maulidin Manzon Allah
(S.A.W) Wanda Aka Gabatar a Zawiyar Sheikh Adamu Muhammad Chilo Gombe a Wasu Shekaru Da S**a Wuce.
Muna Fatan Allah Yakara Wa Shehu Lafiya Da Nisan Kwana Alfarman Manzon Allah Sallahu Alaihi Wassallam Ameeen 🤲

Nura M Taheer
DAHIRIYYA MEDIA NEWS

GIDA BIYU MAGANIN GOBARA                  AHMADAWA IBRAHIMAWAAllah Allah Allah Zancen Mazan Jiya Uhm Maulana SHEHU Aliyu...
19/12/2022

GIDA BIYU MAGANIN GOBARA
AHMADAWA IBRAHIMAWA

Allah Allah Allah Zancen Mazan Jiya Uhm Maulana SHEHU Aliyu Harazumi Arifunbillah Kenan

Kurum Kurman Cewa Rashin Gani Cikin Rabbu Zancen Mazan Jiya Maulana SHEHU Ahmad Bolari El'gmbawiyu Rijalul Gaibi

Khalifa Ahmad Tijjani Harazumi Hausawa Kano Kenan Tareda Khalifa Ahmad Tijjani Bolari El'gmbawiyu Ahmadawa Tijjanawa Rijalullahi Hadara Takara Taraki

Nura M Taheer
DAHIRIYYA MEDIA NEWS

Dr. Bashir Bn Maulana Shehu DAHIRU                   R T AAbunda zai baka mamaki da Lamarin Dr Bashir duk Ilimin da yake...
18/12/2022

Dr. Bashir Bn Maulana Shehu DAHIRU R T A

Abunda zai baka mamaki da Lamarin Dr Bashir duk Ilimin da yake Amonsun Nan na Addini Bai
taba zuwa wata Jami'a na Waje da Nijeriya ko cikin Nijeriya karatun Addiniba dukkan Digirorin Nan guda Uku da masters guda 2 da Diploma guda 2 Duka a karatun Boko ya samesu yakaranta course Mai tsadan Gaske wato International Realation-ship, Dukkan karatunsa na Addini tundaga Haddace Alqur'ani zuwa ilimomin Hadisi dasu Fiqhu lugga saraf ma'arifa da dukkan Sauran Ilimin Addini yayi sune Gaban Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi r.t.a. da Maulana Sheikh Shareef Ibrahim Saleh r t.a. da Sauran malamai mabanbanta Allah Yakarawa Dr lafiya da nisan kwana Alfarman ma'aiki s.a.w..

Nura M Taheer
DAHIRIYYA MEDIA NEWS

HALARAR SHIRU ABU AHMDU TIJJANIRadiyallahu Anka Addahiru Sadauki Jarumin Sufi Kusurwa Daya Tajalli Cikin Suffofi Kala Ka...
17/12/2022

HALARAR SHIRU ABU AHMDU TIJJANI

Radiyallahu Anka Addahiru Sadauki Jarumin Sufi Kusurwa Daya Tajalli Cikin Suffofi Kala Kala Dan Hajja Maryama Kure Tafakkurin Mala'ika Maulal Azeem Ashiqi Sadaukin Sadaukai Abban Ibrahimu Himmma Mama Intaganka Sallamama Take SHEHU DAHIRU

Duk Kyan Gida Bafa Zaiyiyu A Shiga Ta Sama Ba Kai Shehun SHEHU Me Masu Abun Mamaki Dan Usmana Abban Usman Uban Sayyadi Mushiri Gidan Qasaita Uhm Na Sayyadi Ahmad Mazan Jiya Oh Sautul Islam

Nura M Taheer
DAHIRIYYA MEDIA NEWS

Hadisi Daga Nana Aisha(R.T.A) Nana Aisha Tace; Watarana Annabi Yafita YAKI. Nana Aisha Tace "Muna Gida Zaune. Sai Mukaga...
10/12/2022

Hadisi Daga Nana Aisha(R.T.A) Nana Aisha Tace; Watarana Annabi Yafita YAKI. Nana Aisha Tace "Muna Gida Zaune. Sai Mukaga NANA FATIMA(A.s.w) Tashigo Gidanmu, GOSHINTA Na Fitarda JINI. Sai Muka Tambayeta, Yake SHALELEN MA'AIKI!! Me Yasameki, Goshinki Yake Fitar Da Jini? Sayyida Fatima Tace, BABANANE Akasara Wurin Yaki. Nana Aisha Tace Da Annabi Yadawo daga yaki. Muka Duba Goshinsa, Wllhi Sai Mukaga saran Takobi Agoshin Annabi". Inji Nana Aisha. ALLAHU AKBAR!!! Duk Mai Kaunar Sayyida FATIMA Yaturawa Yan Uwansa Masoya Sayyida FATIMA Alaiha salaaam koh group 3. Dani Dakai Dake Duk Allah Yatashemu Karkashin Inuwar Sayyida FATIMA Alaikum Salaam

✍ Nura M Taheer
DAHIRIYYA MEDIA NEWS

Address

Gombe

Telephone

+2348136933698

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nura M Taheer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category