Two Brothers multimedia Gombe

Two Brothers multimedia Gombe Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Two Brothers multimedia Gombe, Film/Television studio, Jekadafari behind Jalowazi primary school Gombe, Gombe.

Acika zaiyi Amfani watarana!
28/11/2020

Acika zaiyi Amfani watarana!

KADA MU MANCE: DAMAR-MAKI GA MATASAN NAJERIYA, DAGA GWAMNATIN BUHARI.

Fassara: Hon. Buhari Sallau Hadimin Shugaban kasa Muhammadu Buhari Bangaren Rediyo da Talabijin.

Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ko yaushe ta kasance mai bada fifilo ga Matasa a cikin tsare-tsaren ta.

Ga wasu kadan cikin shirye shirye daban daban da Gwamnatin ta shimfida, ga Matasan Najeriya, domin sake musu matsayi da karfafa su.

1. Shirin N-Power Dubu Dari Biyar 500,000 daya da aka raba gida biyu daga shekarar 2016 zuwa 2020 da suke amsan Naira Dubu Talatin 30,000 kowace wata, da kara daukan kaso na uku Dubu Dari Hudu 400,000 dake tafe

2. Kara alawus na Matasa masu Bautar kasa NYSC daga Dubu Goma Sha Tara da Dari Shida 19,600 zuwa Dubu Talatin da Uku akalla masu imfana Sunkai sama da Dubu Dari Uku 300,000 ko wace wata.

3. Samar da Naira Biliyan Saba'in da Biyar (75 billion) ga Asusun Matasan Najeriya, ga Kasuwanci da matasa 'yan Najeriya keyi masu Shekaru 18 zuwa 35.https://www.cbn.gov.ng/Out/2020/CCD/NYIF%20implementation%20Framework%20final%20Sept_30_2020.pdf

4. Shirin Ma'aikata na Musamman cikin Al'umma Wanda zai samar da ayki ga Matasan Najeriya Dubu Saba'in da Bakwai da Dari Hudu (774,000) na tsawon watanni Uku in da kowace karamar Hukuma da'a daibo Mutum Dubu Guda 1000 dazasuci gajiyan Shirin , https://specialpublicworks.gov.ng/site/

5. Samar da Kudi Dala Miliyan 20 ga 'yan Najeriya masu fasahar kawo sabbin Dabarun kere kere da Kasuwanci, wanda Banki kasuwan ci {BOI} ke lura da shirin.: https://www.boi.ng/

6. Shirin Matasa Manoma na kasa: Wanda shirine na Hukumar aikin Gona da Filaye na kasa NALDA zai sanya Matasa Dugu Guda 1000 daga yankunan kana nan Hukumomi 774 a kayakin Noma.: https://www.nalda.ng/

7. Sai Shirin Hanzarta Chigaban Noma (The Accelerated Agricultural Development Scheme (AADS), daga Babban Bankin kasa CBN da zummar samar da mafi karanci Matasa 370,000 amfanin Gona a daukacin kasa, a cikin shekaru uku masu zuwa, tareda hadin gwiwar Gwamnatocin jihohi. Manufar shine kara samar da Bangarori masu zaman kansu a harkan Noma don takaita kayan abinci da kayan sarrafawa ga kamfanoni, dama kuma mara baya don Samun wadataccen Abinci, Kirkiro daguraben aiki da Sauya hanyar Tattalin Arziki. Wadanda ake sa ran zasu halarta dole su samar da Shaida na karfin horas da Matasa a don su girma ko Masu kammalawa don Girbi akan Filaye bayan an tattance.cbn.gov.ng/Out/2020/DFD/GUIDELINES%20FOR%20THE%20P-AADS.pdf

8. Sai shirin Creative Industries Financing Initiative (CIFI): Shiri na Babban Bankin Tarayya CBN da hadin gwiwar Kwamitochin Bankuna, don samar da shirin single-digit financing ga bangaren Masu kere-kere, a wani bangare na kokarin ganin an Bunkasa samar da Guraben aiki a Najeriya. Shirin wanda yakeda Turaka guda Hudu 4
1. Dinke Dinke 2. Fasahar Sadarwa 3. Fina Finai 4. Kide kide.https://www.cbn.gov.ng/out/2019/ccd/creative%20industry%20financing.pdf

9. Shirin DEEL, Fasarar Na'urar Zamani E- Kasuwanci na kafar Na'urar zamani da Shirin Shugabanci na L- daya ake son matasa 500,000 da Damar-makin samun horo da kasuwanci da Shugaban ci. https://noya.ng/initiatives/new-deel.aspx

10. Sai Shirin samar da Gidaje ga Talakawa NESP-Homes: The Mass Housing Strategy, na cikin shirin Dabbakar shirin Tattalin Arzikin Najeriya, Nigeria Economic Sustainability Plan (NESP) dazai samar da shirin Samar da guraben aiki Miliyan Daya da Dubu Dari Takwas 1.8 million aykin yi, farawa da Gina Gidaje 300, 000 a cikin watanni 12 masu zuwa, tayin imfani da kaso Dari cikin Dari na kayakin kwangila da aka bugasu a cikin gida.https://nesp.ng/document/Jobs.pdf

11. Sai shirin Samar da Lantarki ta Hasken Rana 5M Solar Connections Programme, dazai fadada samun lantarki ga Yan Najeriya Miliyan 25 ta hanyar samar da Sabbin hade hade Miliyan 5 ta hanyar shirin samar da Lantarki ta hasken rana, ko Kwangila da aikin kananan tashoshi. Shirin zai Samar da sabbin guraben aiki 250,000 musamman ga Matasa a bangaren Lantarki.https://www.cbn.gov.ng/Out/2020/DFD/Solar%20Connections%20Facility%20Guidelines%201.0.pdf

12. Shirin karfafa Ilmi na Energizing Education Programme (EEP) shiri ne na Gwamnatin Tarayyar Najeriya don samar da tsabtataccen wutan lantarki ga Jami'oin Gwamnatin Tarayya 37 da Asibitocin Koyarwa na Gwamnatin Tarayya 7 dake fadin kasa (don sama musu wadataccen Lantarki da hasken lantarki a bakin hanyoyi, kafa wani babban Cibiyar samun horo da Duniya ke tunkaho dashi akan Sabunta wutan lantarki ga kowacce Jami'a, da Sauran su). Tuni kason farko na aikin an farashi domin samun lantarki Magawat 28.5 ga Jami'oin Gwamnatin Tarayya 9 da Asibitin koyarwa Guda daya 1, ta hanyar Imfani da hasken rana ko iskar gas. https://eep.rea.gov.ng/about-eep/

13. Shirin Shugaban kasa na karfafa Matasa Presidential Youth Empowerment Scheme (P-YES), Wanda ke da zummar Magance matsalar Matasa marasa Sana'a da masu karancin Ilmi, ta hanyar bada kulawa ga bangarorin ayyuka muhimmai na zahiri dama s**a zamo sinadarai ga duk bangarorin chigaban Tattalin Arzikin mu, inda ya kunshi Noma da Sarrafa Abinci, Kananan Guraren shirya wa da saida abinci, Dinke Dinke, Walda, Aikin kafinta da kera kofofi, wundo da sauran su.


14. Karrama masu Kanana da Matsakaitan 'yan Kasuwa na Shekara Shekara, annual National MSME Awards: https://msmeclinics.com.ng/award-categories/

15. Shirin Samar da Kudin Tallafin Korona na kasa, National Survival Fund, wanda aka shirya domin rage Illolin da Cutar Korona ta sanya harkokin kasuwanci ciki wanda ya kunshi kana bai tsaya nan ba...
Rijistan takardan shaidan kasuwanci kyauta ga 'yan kasuwa 250,000; da biyan naira Dubu Talatin 30,000 ga kananan 'yan jasuwa sama da Dubu Dari Uku 300,000 a kasar baki dayan ta; da biyan judin tallafi Naira Dubu Talatin 30,000 ko Dubu Hamsin 50,000 ga Ma'aikata masu cin gajiyar matakin na uku na karancin da mafi yawa mataki na Goma ga Ma'aikata da s**a Chanchanci Shiga tsarin Kanana da Matsakaitan 'yan kasuwa har na tsawon watanni uku. http://survivalfund.gov.ng/

16. Kaso 52 cikin Dari na Rarraba kudade ga Bankin Gwamnatin Tarayya Development Bank of Nigeria (DBN) a shekarar 2019, a lokacin da Gwamnatin tafara aiki, kawo yanzu Bankin na DBN ya rarraba sama da Naira Biliyan Dari da Hamsin (150 billion) ta hanun bankuna 27 da suke cikin Cibiyoyin kudade (PFIs), inda ya taimaki kusan kanana da Matsakaitan 'yan kasuwa 100,000 ta Bankin Raya kasa na Najeriya.

Femi Adesina:
Mashawar ci Na Musamman ga Shugaban Kasa a Fannin Yada Labaru da Wayar da kan Jama'a.
25, ga watan Nuwamba, 2020.

18/12/2019

LATEST HAUSA LOVE SONG

My new song video
14/12/2019

My new song video

Don't forget to subscribe

12/10/2019
12/10/2019
12/10/2019

Dayyiba labarine na wata likita da wasu matasa s**ayi mata fyade..

Address

Jekadafari Behind Jalowazi Primary School Gombe
Gombe

Telephone

+2349035001624

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Two Brothers multimedia Gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share