
15/08/2025
Yayin Gabatar Da Khudubah, Sallan Juma,a Daga Unguwar Gabukka Gombe South, Gombe state Nigeria.
Karkashin sanenniyar kungiyar wa, azeen addinin musulunchi wacce Asheik Ismaila Idris Jos ya kafa wacce take karkashin jagoranchin Asheik Mukhammad Sani yahaya jingir.
Wanda ya gudana a masallachin Juma, a cake kofar marigayi malam Hassan Maitanki, kan hanyar zuwa gidan commissioner of police GRA,
Rohoton : 📹💻📱📡📲📲📸🎙
Hassan Shehu Gombe
Gombe South Social media circular vierar.
Gabukka Social media chairman.