23/09/2025
Adam Ashaka Yakamata Dai Kasani Aikin Addini Ba Aikin Hukuma Bane Wanda Kake Tsammanin Jinjinawar Ita Hukuma Data Sakaka Aikin, Aikine Na Ubangiji Daya Sakaka Kuma Akeson Kayi Dominshi, Danhaka Kamata Yayi Kayi Aikinka Chikin ikilasi Damenan Karbawar Ubangiji Domin Shikadaine Mai Bada Sakamako, Bayawan Yiba Asamu Dominshi Kakeyi Domin Shaidanma Yayi Aiyuka Kyawawa Ammadaga Karshe Daya Saba Umarni Daya Ya Hallaka Har,abada, Jifan Manyan Maluma Da Kalma Mai Tsauri Haka Kodakuwa Ba Akan Jingir Ba, Addini Yakoya Mana Mutunta Manya Koda Kuwa Yahudawane, Ballantana Mutuminda Wasu Al,ummu S**a Masa Mubaya,a A Matsayin Jagora.