07/09/2023
Inna liLlahi Wa Inna IlaiHi Raji'un
Babu shakka duniyar Musulunci tayi rashin babban Malamin Sunnah wanda ya bada gagarumar gudumawa wajen karantar da sunnar Manzon Allah SAW a nahiyar Africa, Sheikh Abubakar Gero Argungu.
Muna rokon Allah SWT ya jikansa da rahama, ya karbi kyawawan aiyyukansa, ya gafarta masa karanta, yasa kabarinsa ya kasance dausayin Aljannah.