Ustaz Adamu Salihu Wanka

Ustaz Adamu Salihu Wanka The Izalah has many institution all over the country and is influential at the local, state and even

Wasu photo na a yayin gudanarda walima na haddan alqur'ani na wasu dalibai na makarantar tarbiyyatul umma kenan da cikin...
26/04/2025

Wasu photo na a yayin gudanarda walima na haddan alqur'ani na wasu dalibai na makarantar tarbiyyatul umma kenan da cikin unguwa uku gombe

Alhamdulillah  Chikin Ikon Allah     Mun karbi posting letter Na  tafsirin Al'qur ani Mai girma na Watan Ramadan  2025M/...
26/02/2025

Alhamdulillah
Chikin Ikon Allah
Mun karbi posting letter Na tafsirin Al'qur ani Mai girma na Watan Ramadan 2025M/1446H

Daga hanun shugaban majalisan malamai Na Gombe L G A *Asheik Dauda Abubakar*
Kargashin sananniyar kungiyar musuluchi jibwis national headquarters Jos

Insha Allah tafsirin Mata zamu Gabatar a. *TUDUN WADA YAMMA*

Muna rokon Allah bamu nasara Dama sauran maluman baki daya a Duk inda suke🤲🏽🤲🏽

Alhamdulillah    Alhamdulillahil lazi bini'imatihi tatimmussalihi   Allah mungode Maka  Chikin Ikon Allah Yau munkammala...
23/02/2025

Alhamdulillah
Alhamdulillahil lazi bini'imatihi tatimmussalihi
Allah mungode Maka
Chikin Ikon Allah Yau munkammala littafin (bulugh maram) damuka Dau tsawon lokachi Muna Karan tarwa Duk ranan lahadi A AJIN mu Na Bayan sallan Asubah Wanda Ke gudana Duk Sati
Anan masalacin Na Daya Dake Ang uku Wanda Ake masa laqabi da masalacin habu kurba
Allah samana A mizani yabiyamu DA gidan aljannah yasa Muyi Anfani da Hadisan manzon Allah Annabi Muhammad (S.A.W)

15/02/2025

Addu'a daga bakin hafiz Ahmad mai kifi sakataren Majalisar malamai na Gombe local government

15/02/2025

Ajin Asubah
Chigaba da karatunmu chikin tafsir Alqur'ani mai girma
Daga bakin ustaz Adamu Salihu wanka Wanda yake Gabatar wa Duk ranan Asabar Bayan sallan asuba Daga masalacin jibwis Na 1 Dake Ang uku
Allah saka da Alkhairi
17-08-1446
15-02-2025

14/02/2025
09/02/2025

Ajin Asubah
Chigaba da karatunmu chikin littafin Adabul mufrat
Daga bakin ustaz Adamu Salihu wanka Wanda yake Gabatar wa Duk ranan lahadi Daga masalacin izalah na daya Dake Ang uku
Allah saka da Alkhairi
9-2-2025

Address

Unguwa Uku Gombe
Gombe
760242

Telephone

+2347060430015

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ustaz Adamu Salihu Wanka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share