Al Qudrah

Al Qudrah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al Qudrah, Social Media Agency, gombe, Gombe.

22/08/2026
Congratulations Aramma!Yanzu Alaramma Zahraddeen Adam yake sanar dani cewa Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya biya ma...
22/08/2026

Congratulations Aramma!

Yanzu Alaramma Zahraddeen Adam yake sanar dani cewa Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya biya masa aikin HAJJI. Allah yasakawa Malam da alkhairi
Isa gombe

NEMAN ILIMIKa kiyayi zama haka ba ba tare da neman ilmin Addini ba. Jahilci game da ilmin Addinin yakan haifar da tawaya...
21/08/2026

NEMAN ILIMI

Ka kiyayi zama haka ba ba tare da neman ilmin Addini ba. Jahilci game da ilmin Addinin yakan haifar da tawayar rayuwa da gidadanci da rashin samun hutun zuciya da yadda kuma zaka fuskanci Al'amuran rayuwa yadda ya kamata.

Allah Ta'ala ka fahimtar damu Addini.

20/08/2026

Allah yakarawa rayuwa albarka 🤲

20/08/2026

Gombe ta malam ce 🧏

Address

Gombe
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al Qudrah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share