02/12/2025
We Appreciation to Dr. Jamil Isiyaku Gwamna And His Excellency, the Executive Governor of Gombe State His Excellencyà
Dr. Jamil Isiyaku Gwamna mutum ne mai kishin Jihar Gombe da jama’arta. Sardaunan Gombe ya taka rawar gani wajen taimako da inganta rayuwar al’umma ta hanyar manyan ayyuka masu tasiri daga birni har zuwa karkara.
Ayyukansa sun shafi ilimi, lafiya, tallafawa matasa, da inganta rayuwar marasa ƙarfi. Abin alfahari ne ganin yadda baya nuna bambancin yanki ko kabila manufarsa ita ce ɗaukaka Jihar Gombe gaba ɗaya.
A lokaci guda muna godiya ga Gwamnan Jihar Gombe, Mai Girma Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, saboda jajircewar sa wajen ci gaba da kawo tsare tsare masu amfani ga Al'ummar mu ta jihar Gombe
Muna roƙon Allah Madaukaki Ya ƙara wa Mai Girma Gomna lafiya da ƙarfin guiwa wajen kara gudanar da ayyukan alheri. Allah Ya ci gaba da albarkatan Jihar Gombe da shugabanni nagari.