17/03/2025
ZIYARAR ALH. (DR) BALA BELLO TINKA ZUWA MASALLACIN ZAWIYAR SHEIKH IBRAHIM GAJALI
A daren jiya ne Alh. Dr. Bala Bello Tinka, ya ziyarci Wajen Tapsirin Al-Qur'ani Maigirma wanda ake gabatarwa a Masallacin Zawiyar Maulana Shehu Ibrahim Aliyu GAJALI dake Tudun Wadan Pantami
Dr. Bala Bello Tinka, ya kasance mutun daya tilo a jahar Gombe, wanda ya wajabtawa kansa zuwa wuraren Tapsirin Al-Qur'ani acikin wannan watan mai tarin Albarka na Ramadan tare da nemawa Al'ummar musulmai Addu'o'i na samun sauki a wuraren dayake halarta na Tapsirin
Muna Masa Addu,a Allah ya biya masa dukkan bukatunsa na Alkhairi tare da mu baki daya.
βοΈ Abdullahi Malami Bandirawo
πΈ
Comr Sa'ad Sani Gombe
BBT Media And Publicity Crew