Bala Bello Tinka Is Coming

Bala Bello Tinka Is Coming Wannan Shafin Da Aka 'Kirkireta Badan Komiba Saidan Yad'a Kyawawan Manufar Dr. Bala Bello Tinka βœπŸ“ΈπŸ’»

Dr. Bala Bello Tinka for Governor Gombe State 2027 In Sha Allah.πŸ’šπŸ”₯Bala Bello Tinka Is Coming
12/07/2026

Dr. Bala Bello Tinka for Governor Gombe State 2027 In Sha Allah.πŸ’šπŸ”₯

Bala Bello Tinka Is Coming

Kudan saurari bayyanar Dr. Bala Bello Tinka a matsayin Dan Takaran Gwamnan Jihar Gombe a Jam'iyyar ADC In Sha Allah. πŸ’šπŸ€©πŸ‡³...
11/07/2026

Kudan saurari bayyanar Dr. Bala Bello Tinka a matsayin Dan Takaran Gwamnan Jihar Gombe a Jam'iyyar ADC In Sha Allah. πŸ’šπŸ€©πŸ‡³πŸ‡¬

Bala Bello Tinka Is Coming

A New Nigeria is Possible 2027 In Sha Allah. πŸ’šπŸ‡³πŸ‡¬Bala Bello Tinka Is Coming
10/07/2026

A New Nigeria is Possible 2027 In Sha Allah. πŸ’šπŸ‡³πŸ‡¬

Bala Bello Tinka Is Coming

A New Nigeria and Gombe State are possible 2027 In Sha Allah. πŸ’šπŸ‡³πŸ‡¬Bala Bello Tinka Is Coming
10/07/2026

A New Nigeria and Gombe State are possible 2027 In Sha Allah. πŸ’šπŸ‡³πŸ‡¬

Bala Bello Tinka Is Coming

Vote Atiku Abubakar for President, Federal Republic of Nigeria and Bala Bello Tinka Tinka for Governor, Gombe State In S...
09/07/2026

Vote Atiku Abubakar for President, Federal Republic of Nigeria and Bala Bello Tinka Tinka for Governor, Gombe State In Sha Allah. πŸ’šπŸ‡³πŸ‡¬

Bala Bello Tinka Is Coming
Comr Sa'ad Sani Gombe

A VISION TO RESTORE THE DIGNITY OF GOMBE STATE. πŸ’šπŸ‡³πŸ‡¬Bala Bello Tinka Bala Bello Tinka Is Coming Comr Sa'ad Sani Gombe
08/07/2026

A VISION TO RESTORE THE DIGNITY OF GOMBE STATE. πŸ’šπŸ‡³πŸ‡¬

Bala Bello Tinka

Bala Bello Tinka Is Coming
Comr Sa'ad Sani Gombe

BALA TINKA GIDA GIDA IN SHA ALLAH. πŸ’šπŸ’Kuyi Following, Comments, Likes, Shearing.Bala Bello Tinka Is Coming
08/07/2026

BALA TINKA GIDA GIDA IN SHA ALLAH. πŸ’šπŸ’

Kuyi Following, Comments, Likes, Shearing.

Bala Bello Tinka Is Coming

KOKASAN MEYENE DAKILIN DAYA SA  AL'UMMAR JAHAR GOMBE KE KAUNAR  DR. BALA BELLO TINKA??  Dr. Bala Bello Tinka  de haifeff...
07/07/2026

KOKASAN MEYENE DAKILIN DAYA SA AL'UMMAR JAHAR GOMBE KE KAUNAR DR. BALA BELLO TINKA??

Dr. Bala Bello Tinka de haifeffen jahar Gombe ne Kuma anan fadar jahar Gombe, a Kuma unguwar Dawaki. Mahai fiyarsa Kuma yar cikin garin Dukul ne, sannan mahaifinsa Kuma Dan Garin Shani ne dake Gundumar Dukul a karamar hukumar Kwami, anan jahar Gombe.

Allah ya sanyawa alummar jahar Gombe kaunar wannan bawan Allah ne, bisa wassu dalilai kamar haka, Dr. Bala Bello Tinka de mazauni garine ba Dan bariki ba, Wanda ake kwana tare atashi tare dashi, sannan adaura aururruka gamida rade raden suna, kana agudanar da wa'azuzzuka da maulidai tare dashi, gabatar da janaizozi, da sauran wassu mu'amaloli daban daban.

Ya samu tarbiya Dede gorgodo, ya Kuma samu ilimin addini dana zamani, wannan abubuwan ne s**a nusantar dashi wajen kyautata mu'amalarsa ga alumma baki daya. Ya kasance yana mutunta mutane, yana girmama na sama dashi ( Sarakuna malamai da Dattawa ), yana Kuma mutunta na kasa dashi, ya kasance yanacin abinci tareda talakawansa harma da leburorinsa da s**a kasance ma'aikatane a maaikatarsa.

Wannan abun yakara bashi dama yasan damuwar Al'ummar jahar Gombe tunbeyi karfin da ze taimakawa bayin Allah ba, har izuwa lokacin da Allah ya h**e Masa arziki ba dukiya ba, ya kasance ya cire tuta a jahar nan ( Gombe ) wajen bada tallafi da gudumowa daban daban kamar haka:

* Yana bada gudumowa a bangaren Ilimi
* Yana bada gudumowa abangaren addini
* Yana bada gudumowa abangaren bunkasa tattalin arzikin jahar Gombe
* Yana bada gudumowa abangaren harkar Noma
* Yana bada gudumowa abangaren kiwon lafiya
* Yana bada gudumowa abangaren samawa matasa aikinyi.
* Yana bada gudumowa wajen taimakon marasa karfi.

Wannan duk bazai rasa nasaba ba, da irin tarbiyan daya samu da Kuma karatun addini dayayi ba ko yake kanyi, wannan shine dalilin dayasanya Allah ya Sanya kauna da soyayyar sa ga zukatan alummar jahar Gombe a yau. Kuma duk abinda na lissafo yakeyin nan, da kudin aljihunsa yakeyi ba kudin talakawa da aka bashi amana ta hanyar zabarsa awata kujerar siyasa ba, ko wata mukami da ze wakilci alumma ba.

Allah Ina rokonka ka karawa rayuwar wannan bawan Allah naka albark, ka karawa dukiyar sa yalwa, ka kareshi daga sharrin masu sharri, ka haskaka rayuwar tanan duniya da lahira.

Director BBT Media And Publicity Crew
✍️ Abdullahi Muhammad Lalas

Allah Jihar Gombe Dr. Bala Bello Tinka yashirya tsaf ku dan Saurare mu, Allah yabamu Nasara.πŸ™πŸΏBala Bello Tinka Is Coming
07/07/2026

Allah Jihar Gombe Dr. Bala Bello Tinka yashirya tsaf ku dan Saurare mu, Allah yabamu Nasara.πŸ™πŸΏ

Bala Bello Tinka Is Coming

PRESS RELEASEGOMBE STATE ADC SOCIAL MEDIA & STRATEGIES COMMITTEE ANNOUNCES 10-MEMBER STATE CARETAKER COMMITTEESunday, Ju...
07/07/2026

PRESS RELEASE

GOMBE STATE ADC SOCIAL MEDIA & STRATEGIES COMMITTEE ANNOUNCES 10-MEMBER STATE CARETAKER COMMITTEE
Sunday, July 6, 2026

The African Democratic Congress, ADC, Gombe State Media & Strategies Committee, after wide consultation with party stakeholders and leaders across the 11 Local Government Areas, hereby announces the appointment of a 10 member State Caretaker Committee to oversee the affairs of the party in Gombe State.

This decision is taken to strengthen the party structure, deepen grassroots mobilization, and ensure effective coordination ahead of the 2027 general elections.

The 10 Member State Caretaker Committee comprises:

1. Bappah Abubakar - Chairman

2. Muhammad Bello Bala - Secretary

3. Abban Hajiya - Organizing Secretary

4. Sandra James - Treasurer

5. Muhammad Usman Fari - Financial Secretary

5. Asher Amos - Editor in chief

6. Maimuna Abdullahi - Welfare Director

7. Bappah Dukku - Auditor

8. Bappah Mabudi Bajoga - Public Relation Office I

9. Abdullahi Adamu Kolarov - Public Relation Office II

10. Jamilu Sunnah Dadin kowa - Head of Photograpers
Mandate of the Committee:

1. Coordinate all party activities across Gombe
State.
2. Work closely with the 22 LGA Caretaker Officers
appointed on June 24, 2026.
3. Drive membership registration, reconciliation,
and strategic planning.
4. Serve as liaison between Gombe State and the
ADC National Caretaker Committee.
5. Ensure effective media and publicity of party
programs at all levels.

The appointments take immediate effect and shall subsist pending the conduct of a properly constituted State Congress in line with the ADC Constitution and relevant legal provisions.

We call on all members, supporters, and the general public in Gombe State to give the new caretaker committee their full support as we work to reposition ADC for victory.

Signed:
Abdullahi Muhammad Lalas
Chairman, Media & Strategies Committee
African Democratic Congress, ADC
Gombe State
July 6, 2026

Address

Abuja
006

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bala Bello Tinka Is Coming posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bala Bello Tinka Is Coming:

Shortcuts

Share