Sana'a Sa'a Mukoyi Business

Sana'a Sa'a Mukoyi Business Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sana'a Sa'a Mukoyi Business, Digital creator, Gombe State J/fari layin Adamu soye, Gombe.

Shafi ne Domin Koyarda Sana'o'in Mata Da Maza yadda zaka koyi hada cin-cin Donut Snaks da Bread a Saukake dama Sauran Sana'o'in Mu Na Hausa fulani, Arewa Mufarka Noma kiwo Sune Arziki, koyarwa
Kyau ta ne fisabilillah, Insha Allah.

07/07/2025
ANNABI MUHAMMADU (S.A.W)
03/07/2025

ANNABI MUHAMMADU (S.A.W)

03/07/2025

Celebrating my 3rd year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

YADDA AKE CIN-CIN DA DONUTKashi Na Daya (1)SANA'AR CIN-CIN BABBAR SANA'A CE mutane Da Dama Suna Dogoro da ita Musamman M...
29/06/2025

YADDA AKE CIN-CIN DA DONUT
Kashi Na Daya (1)

SANA'AR CIN-CIN BABBAR SANA'A CE mutane Da Dama Suna Dogoro da ita Musamman Matan Aure 'yan mata Samari Da yara kanana Tsofaffi, da Magidanta suna Iya rike kansu da Su da iyalan sunda Sanar Cin-cin ko Donut.

Cin-cin ya kaso kashi har uku (3) atakaice
Akwai Cin-cin wanda ake cemasa.

1- Kuli kuli, yanada tauri
2- akwai wanda ake yi a gidajen biredi yana da laushi.
3- Akwai special wanda ake masa hadi mai laushi ko mai Tauri.

Dukansu ana yin su kuma asayar da su akasuwa.

Idan kana so ka fara sana'ar saida cin cin to
Da farko ka samu fulawar ka mai kyau k**ar yadda kake da bukatar ta idan buhu ko kwano ko gwangwani duka dai, iya gwargwadon yawan cin cin ko Donut da kake so ya fitar maka.

Sai ka samu kayan hadi k**ar
A- Ruwa
B- Suga da Gishiri
C- Buta idan kana so.
D- yis ko bakin f**a
E- filebo idan kana so
D- hodar baci (presavative powder)

Kana iya neman kwai da Madara idan kana so.

Idan kana so kayi Cin-cin mai tauri ne, to zaka fara da saka fulawarka abaho me kyau, sai ka kawo kayan hadin da kake so, misali me karamin Karfi Suga, gishiri,filebo,yis, sai ka zubasu acikin fulawar.

idan fulawar kwano daya ce,

Zamu cigaba a kashi na biyu (2)

Idan ka karu kayi Sharing fisabilillahi.

Kiwo Babbar Sana'a Ce....
29/06/2025

Kiwo Babbar Sana'a Ce....

NOMA TUSHEN ARZIKI kashi Na (1)Noma akwai Na Rani akwai Na Damina,Yadda ake Noman Damina Ataikaice idan kana so ka fara ...
29/06/2025

NOMA TUSHEN ARZIKI
kashi Na (1)

Noma akwai Na Rani akwai Na Damina,
Yadda ake Noman Damina Ataikaice idan kana so ka fara Noma kuma Ba kada jari me kauri a hannu farko dai ka nemi waje ko haya ka k**a ana so ka samu wanda ya taba yin Noma ko ya saba yi domin ka samu shawarwarin sa.

Za kayi sassabe watau sharar Gona kabi duk wani lamfu lamfu ka sare shi, duk karare dake cikin gonar ka bi ka kwashe sa waje yayi fes, sai ka nemo me si maka Huda ya maka huda watau ya fitar maka shatin kunyakai da zaka yi shuka akai.

Bayan ka Gama kana da zabin abinda zaka shuka, amma sai ka duba aljihunka idan kanada kudin taki to se ka shuka abinda yake da alaka da saka taki idan kuma baka da kudin taki karka ma fara shuka, sai dai ka shuka abinda bashida alaka da taki.

Kana iya Bunne watau farko farkon damina kafin ruwa ya fara yawa ko kafin afara Ruwa Za ka iya binne Gero ko maiwa, saboda shi gero fa maiwa basuda nawainiyar saka taki k**ar Masara.

Ikon Allah akwai wasu wajajen da ko da masara zaka shuka to babu bukatar seka saka taki, saboda karfin kasar wajen, ana kula da kasar waje shin mai ake shukawa awajen ya fito, kuma me ake shukawa babu take awajen.

Yana da kyau duka ka san wan Nan.

Zamu cigaba a kashi na 2

Idan ka karu kayi Sharing fisabilillahi.

Assalamualaikum.Barkan Mu da Azumin watan Ramadan.Ko da Akwai Mai sha'awar ya hada Wan nan Shi da kanshi a Gida?
23/03/2024

Assalamualaikum.
Barkan Mu da Azumin watan Ramadan.

Ko da Akwai Mai sha'awar ya hada Wan nan Shi da kanshi a Gida?

YADDA ZAKA KOYI HADA CIN-CIN DA BIREDI ASAUKAKE.
22/12/2023

YADDA ZAKA KOYI HADA CIN-CIN DA BIREDI ASAUKAKE.

17/06/2023
 .
08/01/2023

.

Cin-cin &  🍩Address:Gombe state J/fari laying Adamu soyePhone number: 08168311092Call: a domin yin Bukin ko sari.
01/07/2022

Cin-cin & 🍩
Address:
Gombe state J/fari laying Adamu soye
Phone number: 08168311092
Call: a domin yin Bukin ko sari.

Address

Gombe State J/fari Layin Adamu Soye
Gombe

Telephone

+2348168311092

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sana'a Sa'a Mukoyi Business posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sana'a Sa'a Mukoyi Business:

Share