ABASK

ABASK Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABASK, Gombe.

never changed you my dear
26/06/2025

never changed you my dear

21/03/2025

Alhamdulillah

Send a message to learn more

bayan anyi shagalin bikina da amarya ta, aka raka amarya dakin ta. Tun kafin  dare ya yi sosai na addabi abokanai su rak...
17/02/2025

bayan anyi shagalin bikina da amarya ta, aka raka amarya dakin ta. Tun kafin dare ya yi sosai na addabi abokanai su raka Ni dakin amarya mu ka tafi Ana ta raha da zolaya, bayan mun Yi sallama amarya da kyar ta amsa sai abokina yahaya ya bude taro da addu'a yayi nasiha irin tasa, muka Yi sallama su fita. Na matso kusa da ita tasha ado Tasha make up sai kamshi take Yi. Hannu ta ya zanu da flower abin sha'awa nace amarya bakya laifi tayi murmushi tace Ango kasha kamshi, muryarta ta siririya Mai dadi.bayan mu Yi gajeriyar hirar soyayya nace yakamata muyi alwala muyi nafila mu dabbaka Sunnah tace to sai dai ka manta wata sunnar' Nan take na tuna Ango Yana dafa kan amarya yayi addu'a
Nayi murmushi nace kaji dadin auren ustaziya. Bayan munyi sallah nace da ita babyna ya kamata kici abinci ga kazarki can ta musamman da soft drinks, tace a'a na koshi hubbina, nace haba sai na daiko peak milk Mai sanyi da maltina da paro nace to ki Sha soft drinks tayi murmushi tace to kafasa min angona. Na tashi na dauko Kofi nafasa mata na Yi mix na Bata abaki Tasha ta karba itama tabani nasha. Kazan ma dauko Ina Bata abaki da muka Gama sai nace mata to babyna yanxu Kinga lokanci zafi ne ki tashi ki sa kayan baccinki Kinga akai gajiya kin kwanta kisamu na tsuwa ta kalleni tayi murmushi tace kaifa. Nace zan yi shafa'i da wuturi kafin. Tace to, bayan nagama sallah na juyo na ganta ta tayi dressing Mai ban sha'a wa Tana kwance akon gado nace babyna wannan irin dressing din ai kin San ba zan iyayin bacci Ina ganin a haka tayi murmushi tace ai Kai kace nayi Ni Kuma bazan iya sabawa mijina ba tun a darenmu na farko. Nace to yanzu ya za'ayi tace kawai kaima kayi dressing kayi abinda zai saka farinciki. Sai na kashe fitila nayi dressing na hau kan gado kusa da amaryata zan daura hannuna kanta kawai sai naji an tabkeni agadon bayana, katashi kayi sallar asuba koda na juya sai na ga abokina 😠😠

Allah ka aurad damu😃😃😃 ❤❤

31/01/2025

With Bontuu – I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. 🎉

With Leniz – I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. 🎉
09/01/2025

With Leniz – I'm on a streak! I've been a top fan for 3 months in a row. 🎉

With Hanaan – I just got recognized as one of their top fans!
17/12/2024

With Hanaan – I just got recognized as one of their top fans!

17/12/2024
With Bontuu – I just got recognized as one of their top fans!
23/10/2024

With Bontuu – I just got recognized as one of their top fans!

Allah ka bamu matan hurul aini ALFARMAN ANNABI 🤲🤲🤲🤲
24/08/2024

Allah ka bamu matan hurul aini ALFARMAN ANNABI 🤲🤲🤲🤲

10/08/2023

Ina yiwa kowa fatan Alkairi

Address

Gombe

Telephone

+2349067516353

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABASK posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ABASK:

Share