Dankwambo Support Organization

Dankwambo Support Organization DANKWAMBO SUPPORT ORGANIZATION FOR SENATOR 2023.

MUNIR DANKWAMBO FOUNDATIONFREE JAMB REGISTRATION 2024Thu, Jan 19, 2024Amadadin Jagoran Gidauniyar Munir Dankwambo Founda...
19/01/2024

MUNIR DANKWAMBO FOUNDATION

FREE JAMB REGISTRATION 2024

Thu, Jan 19, 2024

Amadadin Jagoran Gidauniyar Munir Dankwambo Foundation, Wato Alh Munir Dankwambo (Jagaban Tula)

Ina farin cikin sanar da al'umman Jahar Gombe da cewa kamar yanda muka Saba yi a baya,Duk Shekara wannan shekaran ma baza abarmu abaya Chiroman Talban Gombe Alh Munir Dankwambo Ya Amince Da Biyan Kudin Rubuta Jarrabawa na Shiga Makaranta Gaba Da Sakandari wato Jarrabawar Jamb Kyauta Ga Masu Kananan Karfi

Gidauniya ta Saba bada Jamb kyauta ga ma bukata, Idan bamu manta ba a shekaran da ya gabata na 2023 Gidauniyar Munir Dankwambo Foundation Tabiyawa mutum 670 Registration na JAMB kyauta a Fadin Jahar Mu Ta Gombe Dama Kananan Hukumomi .

Wannan Shine Link Din Da Mutum Zaibi Domin Samun wannan tallafi Gashi Nan A Kasa

https://bit.ly/3vIVH4U

Sannan Form Da Komai Da Komai Kyauta Gidauniyar Mu Bata Amince Ga Wani Ko Wata Yabiya sisin kobold domin cike form din mu komai da komai kyauta ne .

REQUIREMENTS

1. Dole me cikawa ya kasance Dan Jahar Gombe ne (Any of the 11 local Governments Indigine).

2. Ya kasance Mai karamin karfi (less privilege).

3. Ya kasance yanada (7 credits including Maths and English).

Mun samar da wayannan gyare-gyaren ne saboda yanda wasu suke wasa da damar idan an basu. Insha Allah wannan karon za'ayi dubi ga asalin mabukata kuma wanda suke da son cigaba da karatun bayan sunyi jarabawan ta JAMB.

Bayan Gama cikawa (Online Registration), Gidauniyan zata saka rananda za'a tantance kowa( Physical Screening) kafun biyawa wanda yaci tantancewan rajistan.

A kula, Gidauniya kowani dan cikinta bazasu bada dama ga kowa ba se wanda yaci screening da za'ayi.

Da wannan muke sanarda Al'umman gari cewa yau zamu bude kofa domin fara cikawa.

Allah ya bada sa'a ya kuma biyawa Jagaban Tula bukatunsa na alkhairi, Ameen.

Signed
Zakariya Abubakar Kumo (chairman munir Dankwambo Foundation)
19/01/2024

Kyawun Al'kawar Cikawa Kamar Yadda Mukayi Sanarwa yau Anƙaddamar da raba magani kyauta Aƙarƙashin jagorancin Gidauniyar ...
06/01/2024

Kyawun Al'kawar Cikawa Kamar Yadda Mukayi Sanarwa yau Anƙaddamar da raba magani kyauta Aƙarƙashin jagorancin Gidauniyar Senator Dr. Ibrahim Hassan Dankwambo OON, Talban Gombe,

Gidauniyar Bara Magani Kyautan, ta Sanatan Gombe ta Arewa a majalisar Dattawan Nigeria senator Dr. Ibrahim Hassan Dankwambo, yau Asabar ta Kaddamar da rabon magani kyauta ga Al'ummar Yankin Gombe ta Arewa Aƙarƙashin jagorancin S.A ɗinsa na Gombe Local government Alh. Salisu Mr,B.

Rabon ganin ya Guda Nane a General-hospital, dake anguwar jeka da fari a fadar jahar Gombe za kuma a cigaba da rabon maganin a dukkan Local government biyar (5) da muke dasu a yankin Gombe ta Arewa wato Gombe, Kwami, dukku, Nafada, Funakaye, za'aje kowacce Local government ayi wannan tallafi na Rabon magani In-sha Allahu.

Hussaini Ali Muhammed
Media Aide to H.E SIHD
6th January, 2024

SANARWA! Hukumar Sojijin Ruwa ta Najeriya ta bude shafin ta "portal" na daukar  "Direct Short Service", wato na masu deg...
27/12/2023

SANARWA!

Hukumar Sojijin Ruwa ta Najeriya ta bude shafin ta "portal" na daukar "Direct Short Service", wato na masu degree.

Hukumar ta fara karbar "applications" dinne ta hanyar yanar gizo mai wannan adireshi:

https://www.joinnigeriannavy.com/

Ta fara karbar "applications" dinne ne tun daga yau Laraba, 27th/12/2023 zuwa 7th /2/2024.

Duk wanda ke da bukata zai iya ziyartar shafinnasu domin cikawa, amma masu takardar degree ne kuma sun gama NYSC wato bautar kasa.

Mutanen mu na Gombe North da sauran al'umma sai a hanzarta, please! Allah Ya sa a dace.

👋👋👋

It's now official that senator Dankwambo has approved the following individuals to serve as his Lagislative aides.1.Hon....
12/12/2023

It's now official that senator Dankwambo has approved the following individuals to serve as his Lagislative aides.

1.Hon. Adamu Usman kawuwa SLA.
2. Hon. Rilwanu Marafan bomala L.A
3. Abu Ubaidah Ibrahim kuna L.A II
4. Adamu S. Manja Bolo P.A

Hussaini Ali Muhammed
Media Aide to H.E SlHD
12th December, 2023

29/11/2023

LIVE SENATE PLENARY 28th of NOVEMBER, 2023

Address

Pantami Gombe
Gombe

Telephone

+2347033866016

Website

https://youtube.com/@gombepdpdailyreporterstv5487

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dankwambo Support Organization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share