MD Graphicz

MD Graphicz ✅ Graphic Designer 🎨
✅ Video Creator 📽️
✅ Photo Editor ✨
Also as Muhammad Khamisu Bogo
DM | https://wa.me/2349021902100

Zane Mai Cike da Gamsarwa, Ilmantarwa, Sanya Farin Ciki da Nitsuwa a Zuciya 🤗Wasu daga cikin Kayatattun Ayyukana na Musi...
13/02/2026

Zane Mai Cike da Gamsarwa, Ilmantarwa, Sanya Farin Ciki da Nitsuwa a Zuciya 🤗

Wasu daga cikin Kayatattun Ayyukana na Music Cover Art masu dauke da Sakon Gamsarwa 🤗 batare da wahalar da Mai Kallo ko Karatu ba.

Domin Fitar muku da Sakonku a Kunshi Daya 👆 Ku Mana DM a yau ta Inbox ✉️ kota WhatsApp 📱 👉 https://wa.me/2349021902100

Sirrin Nasara a Rayuwa shine Hakuri 👌✅ Idan Kayi Hakuri wata Rana kaine Tauraro ⭐ abin kallo ✅ Idan Kayi Hakuri wata Ran...
05/02/2026

Sirrin Nasara a Rayuwa shine Hakuri 👌

✅ Idan Kayi Hakuri wata Rana kaine Tauraro ⭐ abin kallo
✅ Idan Kayi Hakuri wata Rana kaine Mahaifi Abin Koyi.
✅ Idan Kayi Hakuri wata Rana kaine Malami abin Duba
✅ Idan Kayi Hakuri wata Rana kaine babu kai a wannan duniya.
✅ Idan Kayi Hakuri wata Rana kaine Abin Tunawa

Happy Birthday 🎂💥🎈🎊🎁 Ïbrähïm Hämmäsëyö (IB dan Alhaji)

Allah ya karawa Rayuwa Albarka, Lafiya, ilmi, Dukiya, Hakuri da Tausayi, da Tsawon Rai a Cikin Rayuwarka 🤲💯

Ameen 💯❤️

Designed @ MD Graphicz

05 Feb

Alhamdulillah!Happy New year! I wish all my brothers, sisters, and friends a Happy New Year. We pray to Allah (SWT) to m...
01/01/2026

Alhamdulillah!

Happy New year!

I wish all my brothers, sisters, and friends a Happy New Year. We pray to Allah (SWT) to make this year a door to success, blessings, wealth, knowledge, good health, and all other goodness in our daily lives.

We also pray that Allah (SWT) protects us from all forms of harm and evil that we fear, grants peace to our country Nigeria, and to the entire Ummah of Prophet Muhammad (Peace and blessings be upon him).

Furthermore, we continue to pray that Allah (SWT) blesses us with all the goodness of this new year through the blessings of our Master, the Messenger of Allah (Peace and blessings be upon him).

Ameen 💯

© Thursday, 1st January, 2026 | 11th Rajab, 1447AH

Alhamdulillah 🤗Wasu daga cikin Ayyukana (Designs) na kwanakin baya wato Music Cover Art 🎹 wanda clients daban daban s**a...
27/12/2025

Alhamdulillah 🤗

Wasu daga cikin Ayyukana (Designs) na kwanakin baya wato Music Cover Art 🎹 wanda clients daban daban s**a bayar ayi musu.

Design ✨ ne mai tsabta 💧da kwarewa da jan hankali 🛑 ga mai kallo, ga saurin isar da sako cikin 2secs.

Alhamdulillah 🤗 kuma sunji daɗin Aiki har sun gayyato wasu ƴan uwansu da Abokai.

MADALLAH! A shirye muke domin fitar muku da Design ✨ mai daukan Hankali 🤗 tare da faranta ran mai karantashi ba tare da wani damuwa ba.

Kayi min magana yanzu domin samun naka Design 🔥 ɗin cikin Lokaci a Farashi Mafi Sauki 👌

Direct Massage a WhatsApp📱👇
https://wa.me/2349021902100








Alhamdulillah 🤗 Challenge Summit 💪Wannan wani Challenge ne wanda Oga Sirdeeq Banagus ya bamu a matsayin mu Designers muy...
27/12/2025

Alhamdulillah 🤗 Challenge Summit 💪

Wannan wani Challenge ne wanda Oga Sirdeeq Banagus ya bamu a matsayin mu Designers muyi aiki da Hoto na biyun nan mu fitar da Design 🔥 mai ma'ana.

Ni kuma kasancewar hoton na macece kuma tana rike da bokiti (Bucket) da Abin shara (Mopper) Da kamar Snatizer, alamu ya nuna mai Aikace-Aikace ce a gida musamman a Toilet.

Shiyasa nayi amfani da hotunan Wajen isar da wannan sako 🔴'KEEP ENVIRONMENT ALWAYS CLEAN!' (Koda yaushe ku aje Mahallinku Cikin Tsarki/Tsapta)🔷

Kuna ganin Sako ya Fita a Wannan Design??

Marry Christmas to all Christian Enjoying on this day within Happiness, Kindness and Blessings     #2025
25/12/2025

Marry Christmas to all Christian Enjoying on this day within Happiness, Kindness and Blessings



#2025

Assalamu Alaikum A madadin makarantar SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI ISLAMIYYA dake bayan makarantar DOMA take farin cikin g...
19/12/2025

Assalamu Alaikum A madadin makarantar SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI ISLAMIYYA dake bayan makarantar DOMA take farin cikin gayyatar yan uwa masoya Manzon Allah SAW Zuwa wajen gagarumin maulidinta data saba yi duk shekara wanda zaayi kamar haka 👇 Sauran bayani yana jikin katin

Allah ya bada ikon zuwa Ameeen kuma bamu daukewa kowa ba

Islamic Invitation CardsWannan Design ɗin ya kasance abin koyi wajen bin ka’idojin ƙira (design principles). Dukkanin ab...
16/12/2025

Islamic Invitation Cards

Wannan Design ɗin ya kasance abin koyi wajen bin ka’idojin ƙira (design principles).

Dukkanin abubuwan da s**a haɗa shi — launuka, spacing, balance, hierarchy, da typography — sun dace da juna cikin daidaito.

Komai yana da ma’ana, ba a bar komai a banza ba. Wannan aikin yana nuna fasaha, ƙwarewa, da fahimtar ainihin manufa. Design ɗin ya haɗu sosai, ya ɗauki hankali, kuma yana bayyana saƙo cikin sauƙi da kyau.

Cikin maki 100% maki nawa zaku bawa wannan Design 🔥 ɗin??

Ku Rubuta min a comment 👇👇

Sannan kuma Mai Bukatar Design 🔥 yamin magana

✉️ Direct Massage
📲 WhatsApp 👉 https://wa.me/2349021902100

Congratulation 'aziz Abdullahi
16/11/2025

Congratulation 'aziz Abdullahi

My Recent Design ✨ (wasu daga cikin Designs dina na baya) sannan ka wani muhimmin saƙo ,👇👇Ga 'MAHIMMANCIN GRAPHIC DESIGN...
15/11/2025

My Recent Design ✨ (wasu daga cikin Designs dina na baya) sannan ka wani muhimmin saƙo ,👇👇

Ga 'MAHIMMANCIN GRAPHIC DESIGN' a taƙaice:

1. SADARWA DA GANI (Visual Communication)
Yana taimakawa wajen isar da sako cikin sauƙi da fahimta ta hanyar hotuna da zane.

2. GINA ALAMAR KASUWANCI (Branding)
Yana ƙarfafa yadda mutane ke gane kamfani ko mutum ta hanyar logo, launuka, da rubutu.

3. JAWO HANKALIN JAMA'A
Zane mai kyau yana sa mutane su tsaya su kalli saƙon da kake isarwa (flyer, post, da sauransu).

4. TALLA DA KASUWANCI
Ana amfani da shi wajen tallata kaya ko sabis yadda zai ja hankalin masu siya.

5. ƘAYATAR DA ABABUWA
Yana sa bayanai su zama masu kyau da fahimta — kamar bayanan makaranta, takardu, ko apps.

6. INGANTA FAHIMTA:
Zane mai kyau yana sa abinda kake bayani ya fi sauƙin fahimta fiye da rubutu kaɗai.

A takaice: 👌 Graphic Design ba kawai kyakkyawan zane ba ne — hanya ce ta ƙirƙira da sadarwa wacce ke da amfani a rayuwa, kasuwanci, da fasaha.

My Recent Design ✨ (Aikina na Kwanakin baya) Designed  Graphicz Ku Faranta ran ƴan uwa da Abokan arziki wajen Gayyatarsu...
04/11/2025

My Recent Design ✨ (Aikina na Kwanakin baya)

Designed Graphicz


Ku Faranta ran ƴan uwa da Abokan arziki wajen Gayyatarsu wajen taruka/biki da katin Gayyata (Invitation card) mai kunshe da Farin Ciki, Aminci da kwanciyar hankali 🤗 wajen faranta ran zukatansu.

Ka/ki nememu a yau domin warware muku matsalarku tare sanya farin ciki a fuskokinku, ta hanyar mana DM ko WhatsApp 👉 https://wa.me/2349021902100

Address

Gombe
1234

Telephone

+2347060664541

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MD Graphicz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MD Graphicz:

Share