Alsun

Alsun Almustapha Bin Sulaiman Digijin

Welcome to the World my little sister.πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–May Allah bless your life.πŸ’žπŸ’žπŸ’ž Rabi'u sabo pindiga
11/10/2023

Welcome to the World my little sister.πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
May Allah bless your life.πŸ’žπŸ’žπŸ’ž
Rabi'u sabo pindiga

MA'AURATAN JUNA
11/10/2023

MA'AURATAN JUNA

27/09/2023

Nasiha a Takaice:
✍ Mansur Ibrahim Sokoto
Alhamis 6 ga Safar 1442H
(Satumba 24, 2020).

Bambancin Malami da Waninsa
Wani ya zagi Malam Waki'u bn JarrΓ‘h - wanda daya ne daga cikin malaman Hadisi, sai Malam bai ce masa uffan ba. Wani ya ce masa, gafarta Malam me ya sa ba ka rama ba? Sai Malam ya ce: "To, don me muka yi karatu?"
πŸ“š Raudhatul Uqala', shafi na 166

Duniya makaranta
27/09/2023

Duniya makaranta

_◼️An Tambayi Wani Mai Hikima Ga me Da Tsarki Sai Yace :"Ka Fara Wanke Zuciyarkacc Kafin Jikinka, Da Harshenka Kafin Han...
27/09/2023

_◼️An Tambayi Wani Mai Hikima Ga me Da Tsarki Sai Yace :"Ka Fara Wanke Zuciyarkacc Kafin Jikinka, Da Harshenka Kafin Hannayenka, Ka Kyautatawa Mutane Zato, In Har Kana Da Idanu Biyu, Mai Yasa Kake Kallon Mutane Da Kunnuwanka ? Ka Mu'amalanci Mutane Da Abinda Kake Gani Ba Abinda Kake Ji Ba, Babu Nauyin Nasarar Mutane Akanka, Kai Dai Kada Ka Cutar Da Kowa.◼️_

*☘️Allah Ya Azurtamu Da Ku Tsarkin Zuciya.☘️*

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alsun posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share