Da'iratul Rasul Foundation Dukku

Da'iratul Rasul Foundation Dukku Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Da'iratul Rasul Foundation Dukku, Digital creator, opposite fire service, Gombe.

12/02/2026
18/01/2026

🎤 𝐒𝐀𝐍𝐀𝐑𝐖𝐀🥁
Ana farincikin sanar dukkan membobi na Da'iratul Rasul Cewa:
Akwai Zama Wanda za'ayi kamar haka:

Rana:
Alhamis 22/01/2026
Lokaci:
4:30pm Prompt
Wuri: Gona Primary School Gona Quarters Dukku.

Za'a tattauna kan al'amura masu dama tare da kasafin abinda Za'ayi a wannan shekarar Inasha Allah!
𝑺𝒂𝒊 𝒌𝒖𝒏𝒛𝒐!
اللهم صل على محمد و ءال محمد.
𝘿𝙖𝙣𝙜𝙞 𝘼𝙣𝙣𝙖𝙗𝙞𝙣 𝙙𝙖𝙞!!!

SAKON GODIYA DA BANGAJIYA.Amadadin Dairatul rasul foundation Dukkumuna mika sakon godiya da ban gajiya  ga dokacin al-um...
10/11/2025

SAKON GODIYA DA BANGAJIYA.

Amadadin Dairatul rasul foundation Dukku
muna mika sakon godiya da ban gajiya ga dokacin al-ummar da s**a halarci taron Maulidin Manzon Allah S.a.w das**a shirya kuma s**a gabatar ranar Asabar 08 ga watan 11 a kofar maimartaba Sarkin Dukku.

Muna mika sakon godiya ta musamman ga manyan bakin das**a halarci taron daga kan Babban bakon daya gabatar da jawabi Sheikh Sharif Murtadha Jos, babban bako mai kasida Sayyadi Adamu AD Gombe, Sheikh Ishaq Giyade,Malam Yahaya Nafada, Sheikh Zubairu Baba Khalifa,wanda yasamu wakilcin Mal Sani Isa,Modibbo Hussaini Mukhtar wanda yasamu kyakyawan wakilcin Malam Mustapha Hussaini,Malam Yahaya Jumma,Yan Media karkashin jagorancin Mal Umar Babagoro,Hurras da yan agaji das**a bada tsaro tareda dukkan sauran manyan baki muna mika godiya garesu tareda fatan Allah ya sakawa kowa da mafificin alkhairi.

Allah ya sanya mana a mizani yanuna mana na shekaru masu zuwa cikin lafiya gamida yelwar arziki.

Sakon daga Hajiya Fatima Isah amadadin masu gudanarwa.

08/08/2025

Ya Rasulallah a amsa mana Don Soyayyarka da MahaliccinKa(SWT)

08/08/2025

Every minute, someone leaves this world.

Age has nothing to do with it.

We're all in this queue without realizing it.

We never know how many people are in front of us.

We can't go to the back of the line.

We can't get out of line.

We can't stop moving forward.

So, while we wait in line...

Let's make peace!

Let's do good!

Let's tell the truth!

Let's be honest!

We will leave this world one day, that's for sure.

There's no point holding a grudge against someone who could leave at any moment.

There's no point sending a brother to prison when you yourself could leave first.

What's the point of boasting about putting others down when you could be gone in the next few minutes?

Why do you let yourself be deceived by your money, your social position, and your connections, when you're not the first to have them?

While you seek your brother's death for a piece of land in the village, others exploit your continent and even invade planets.

Evil is ignorance.

Pride is for the foolish.

Selfishness is for the poor.

Betrayal is for the weak.

So let's do good while we're still alive!

Let's use the little time we have left for the course of humanity. Copied.

Dan Allah a dage a kalli wannan Vid din kuma ayi nazari a kai!!
08/08/2025

Dan Allah a dage a kalli wannan Vid din kuma ayi nazari a kai!!

08/01/2025

Assalamu Alaikum

MUNA GAYYATAR DUKKAN MASOYA SHUGABA(SAWA)
ZUWA DAURIN AUREN DAYA DAGA CIKIN YAN DA'IRAR MU WATO,
ZAINAB BASHIR GOJE.

RANAR JUMA'A 10/1/2024
A KOFAR GIDAN ALH. GOJE SHABEWA, BAYAN SALLAR JUMA'A INSHA ALLAHU.

ALLAH YA BADA IKON HALARTA AMIN.

12/12/2024

Assalamu Alaikum Wa rahmatullh!

Yan uwa Masoya Shugaba, da fatan an tashi lafiya!

Muna Sanar da cewa idan Allah yaso yau zamu koma zaman mu da Da'iratul Rasul Foundation, bayan munyi hutun wata daya curr insha Allah!

Wanda za'ayi Yau din nan alhamis 12/12/2024 kamar yanda aka saba a Gona Primary School, da misalin karfe 4:30pm.

Allah ya bada ikon halarta ameeen.

Dangi Annabin dai!!!

⭕ BREAKING: The International Criminal Court (ICC) has issued arrest warrants against zionist entity Prime Minister Benj...
21/11/2024

⭕ BREAKING: The International Criminal Court (ICC) has issued arrest warrants against zionist entity Prime Minister Benjamin Netanyahu and former Defense Minister Yoav Galant.

🔗 Join on WhatsApp for more updates:

WhatsApp Group Invite

Wansu daga cikin zababbun hotunan bikin Maulidin Manzon Allah s a w wanda Dairatul Rasul foundation Dukku s**a shirya ya...
11/11/2024

Wansu daga cikin zababbun hotunan bikin Maulidin Manzon Allah s a w wanda Dairatul Rasul foundation Dukku s**a shirya yake gudana a kofar Mai martaba Sarkin Dukku.

Amb Dr Hafiz Abdallah Ambato yayinda yake gabatar da jawabi a taron maulidin Manzon Allah s.a.w wanda Dairatul Rasul fou...
11/11/2024

Amb Dr Hafiz Abdallah Ambato yayinda yake gabatar da jawabi a taron maulidin Manzon Allah s.a.w wanda Dairatul Rasul foundation Dukku s**a shirya.

A kofar Mai martaba Sarkin Dukku.

12/09/2024

بسم الله الرحمن الرحيم

DA'IRATUL RASUL FOUNDATION
Dukku Branch,Gombe State.

يَا أَيَّتُهَا النَّفْسُ الْمُطْمَئِنَّةُ ارْجِعِي إِلَى رَبِّكِ رَاضِيَةً مَرْضِيَّةً فَادْخُلِي فِي عِبَادِي وَادْخُلِي جَنَّتِي

A madadin wannan Mu'assasa Muna mika sakon ta'aziyya tare da jajen ibtila'in ambaliyar ruwa da ya afku a Maiduguri.

Muna addu'ar Allah yajikan wadanda s**a rasu, ya maida gurbin abinda aka rasa na dukiyoyi!

Allah ta'ala ya girmama ladan Iyalan wadanda wannan jarrabawar ya shafa, kuma ya kiyaye na gaba ya kara kare dukkan al'umar Musulmi.
Ameeeen Summa ameeen.

Muhammad Adamu Malamjo Na Annabi

For Secretary
Da'iratul Rasul Foundation,Dukku.
12/09/2024

Address

Opposite Fire Service
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da'iratul Rasul Foundation Dukku posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share