Sam'an Activity

Sam'an Activity This page is being created to inform its followers on the current issues happening around the world.

21/04/2023

Taqabballahu Minna Wa Minkum
Brothers and sisters, friends and family,
Eid Mubarak to you all.
From the bottom of my heart, I pray that the Almighty makes our lives beautiful and our struggles meaningful.
*EID WA JUMA'AT MUBARAK*

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Saad Abubakar na ukku ya sanar da ganin watan shawal na hijira 1444, inda yace gobe ju...
20/04/2023

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Saad Abubakar na ukku ya sanar da ganin watan shawal na hijira 1444, inda yace gobe jumu'a ne Salla karama.

Yayin sanarwar ganin watan Sarkin Musulmin ya nemi a zauna lafiya tsakanin Musulmi da abokan zamansu dake Najeriya.

01/04/2022

Mai Alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya Bada sanarwar ganin Sabon jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1443 a wuraren daban-daban dake fadin kasar nan.

Sarkin ya bayyana cewa, Sun samu rahoton ganin watan Ramadan din, daga shuwagabanni da kuma kungiyoyin addinin musulunci, tare da tantacewar kwamitin duban wata n'a majalissar.

Mai martaba Sarkin Musulmi yayi amfani da wannan damar wajen kira ga al'ummar Musulmi dasu dage da ibadodi, tare da aiki da koyarwar addinin musulunci dama addu'ar samun zaman lafiya a kasar mu Najeriya Amin.

11/01/2022

Breaking News:

Nigeria Governors Forum under the Platform of APC has unanimously vote Gov. Simon Bako Lalong as their sole party Vice Presidential candidate come 2023.

23/11/2021

Fani-Kayode ya shiga komar EFCC

23/11/2021

Farashin Man fetur zai tashi daga 165 zuwa nera 320 ko 340 da zarar an cire tallafin man a farkon shekarar da za mu shiga. Inji Mele Kyari MD na NNPC

23/11/2021
10/09/2021

Me ne ne tazarar iyali?
Shin ya kamata al'ummah su rungumi tasrin tazarar iyali?

01/09/2021

PMB has redeployed the Minister of Environment, Muhammad Abubakar to Ministry of Agriculture and Rural Development, while the state Minister for Works and Housing Abubakar Aliyu has named as substantive Minister of Power. These followed the relieved of appointments of the two former Ministers Muhammad Sabo Nanono and Sale Mamman.

25/08/2021

A child who says his mother can't sleep, him too will not sleep.

Vote for him as Deputy President Nigeria Union of Journalists (NUJ). As he can change the changed.
24/08/2021

Vote for him as Deputy President Nigeria Union of Journalists (NUJ). As he can change the changed.

24/08/2021

At times, i wonder what is happening in this country even the NDA is not safe Chaiii!

Address

Yusuf Maitama Sule Street, Gombe
Gombe

Telephone

+2347086512535

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sam'an Activity posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sam'an Activity:

Share

Category