G. Record Gombe

G. Record Gombe Sound studio audio and video production

With Kaliya Bajoga – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
06/03/2026

With Kaliya Bajoga – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

Kasar Iran ta yi ikirarin cewa ta yi nasarar gwajin makamin nukiliya kuma yanzu ta bayyana kanta a matsayin ƙASA MAI IKO...
04/03/2026

Kasar Iran ta yi ikirarin cewa ta yi nasarar gwajin makamin nukiliya kuma yanzu ta bayyana kanta a matsayin ƙASA MAI IKON NUKILIYA a cikin wata sanarwa mai ƙarfi wacce ta jawo damuwa sosai game da TSARON DUNIYA da daidaiton yankin.

Studio Season Gambo G Coz G-Marvel Pictures
04/03/2026

Studio Season Gambo G Coz G-Marvel Pictures

KADA KA YI AURE HAR SAI KA CIKA WADANNAN SHARUDDAN.Dan uwa, hanyar kadai da aure yake yin karko a wannan zamanin namu, i...
04/03/2026

KADA KA YI AURE HAR SAI KA CIKA WADANNAN SHARUDDAN.

Dan uwa, hanyar kadai da aure yake yin karko a wannan zamanin namu, ita ce idan:

1. Namiji ya fi mace kudi.
2. Namiji ya girmi mace.
3. Namiji ya fi mace karfi.
4. Namiji ya fi mace ilimi na Addini da boko.
5. Mace ta fi son Namiji fiye da yadda yake son ta.
6. Namiji ne mai hadiye fushi da hangen nesa.
7. Namiji ne ke jan ragama.
8. Mace tana biyayya a bayansa.

A duk lokacin da kuka saba wannan tsarin misali mace ta fi kudi ko ta fi shekaru ko take jan ragama, to abin da kuke ciki ya bar zama aure, ya koma wani abu daban. Allah yasa mudace da mata na gari…✍️

Bayan wasu kalamansa masu zafi da yayi akan Gwamnatin Nigeria, Izalan Jos ta dakatar da sheikh Alkali Zaria daga tafsiri...
04/03/2026

Bayan wasu kalamansa masu zafi da yayi akan Gwamnatin Nigeria, Izalan Jos ta dakatar da sheikh Alkali Zaria daga tafsiri a ƙarƙashin ƙungiyarta…✍️



Jama’a Ku mai da hankali wajen neman KUDI, shima DANGOTE in da MAKARANTA ya tsaya yi da yanzu HEADMASTER ne!😅😇
04/03/2026

Jama’a Ku mai da hankali wajen neman KUDI, shima DANGOTE in da MAKARANTA ya tsaya yi da yanzu HEADMASTER ne!😅😇

Allah ya cigaba da zamowa gatan ka Jagora Dr. Sheikh Alkali Ustaz Abubakar Salihu Zaria.🙏Karatu na kyau kuma sako yana i...
04/03/2026

Allah ya cigaba da zamowa gatan ka Jagora Dr. Sheikh Alkali Ustaz Abubakar Salihu Zaria.🙏

Karatu na kyau kuma sako yana isa inda ya dace…👍

Jiya yan takara sun hadu a Pantami stadium.Duk wanda baka gansa ba toh Dan kakara ne ba Dan takara ba.
04/03/2026

Jiya yan takara sun hadu a Pantami stadium.

Duk wanda baka gansa ba toh Dan kakara ne ba Dan takara ba.

03/03/2026

Alhamdulillah ashe yana na bai mutu ba. Duba Comment Section 👇👇👇.

Masu Neman mata👰🏻 Allah ka basu,Mu kuma masu Neman kuddi💰 Allah ka bamu masu tarin yawa albarkacin watan Ramadan..🌙
03/03/2026

Masu Neman mata👰🏻 Allah ka basu,
Mu kuma masu Neman kuddi💰 Allah ka bamu masu tarin yawa albarkacin watan Ramadan..🌙

20/11/2025

bakin aiki

Address

Royal Street Near Mathernity B. C. G. A
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when G. Record Gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to G. Record Gombe:

Share

Category