
18/04/2024
Rudiger: “Kun san yaushe na gano cewa zan iya buga wasa a Real Madrid?
Ranar da na lashe gasar zakarun Turai turai tare da Chelsea! Daga wannan lokacin na gano cewa na kai na buga wasa a Real Madrid. Ɗan uwa idan kana so ka kasance a ɓangaren masu nasara ko da wanne lokaci, to kawai kazo Real Madrid.”