AREWA TOP TV

AREWA TOP TV Barkanka/ki Dazuwa Wannan Page Mekawo Muku Abubuwanda Kuke Bukata
Akodayaushe. Muna godiya 🙏🙏

Me Ya Hana 'Yan Fim Halartar Auren Abdallah Amdaz, Ko Kuma Taya Shi Murna?Follow me my new page 🙏🙏AREWA TOP TV
06/01/2024

Me Ya Hana 'Yan Fim Halartar Auren Abdallah Amdaz, Ko Kuma Taya Shi Murna?

Follow me my new page 🙏🙏

AREWA TOP TV

Kungiyar ANA Ta Jagoranci Gangamin Rage Farashin Kujerar Aikin Hajji Na Wannan Shekarar Ta 2024 A NajeriyaDomin saukaka ...
05/01/2024

Kungiyar ANA Ta Jagoranci Gangamin Rage Farashin Kujerar Aikin Hajji Na Wannan Shekarar Ta 2024 A Najeriya

Domin saukaka zuwa aikin Hajjin 2024 ga Musulmin Nijeriya, wani hadin gwiwa bisa jagorancin Sanata Ahmad Abubakar MoAllahyidi a karkashin inuwar Kungiyar Arewa New Agenda (ANA), ya kaddamar da gangamin da ya gudanar na musamman kan lamarin.

Wannan yunkuri ya yi duba na tsanaki a kan muhimman batutuwan da s**a shafi farashin kujera da samun damar sauke farali, tare da ba da shawarar daukar matakai don saukaka matsalolin kudi da maniyyata ke fs**anta.

Yunkurin na ANA a cewar jagororin kungiyar, ya samu amincewa da cikakken goyon bayan shugabancin hukumar Hajji ta kasa (NAHCON), tun daga farko har zuwa karshe.

An yi gangamin na ANA ne ta hanyar gudanar da wasu muhimman ayyuka a yankunan da s**a hada da Arewa maso Yamma, Arewa maso Gabas, Arewa ta Tsakiya, da kuma Babban Birnin Tarayya Abuja, inda aka hada malaman addini, masu ruwa da tsaki, da hukumomin alhazai na jihohi wuri guda, domin magance matsalolin da ke addabar maniyyata, gabanin cikar wa’adin biyan kudin aikin Hajji da aka sa da farko na ranar 31 ga Disamba.

Gangamin na ANA ya kunshi dabarun magance kalubale iri-iri da ke tasiri wajen samun damar zuwa aikin Hajji, da s**a hada da masauki a kusa da Harami, tsarin ciyar da abinci, kudin harajin kasa, kudin jirgi, da kuma kudin hidindimu, wadanda duk suna ba da gudummawa ga kara tsadar kudin kujera ga maniyyata.

Masu ruwa da tsaki sun bayyana damuwarsu a yayin gudanar da gangamin, musamman game da damfarar da ake yi wa alhazai, jinkirin yada bayanai, da rashin isasshiyar wayar da kan al’ummar karkara dangane da sabbin ka’idoji da wa’adin biyan kudin Hajjin 2024.

Binciken da aka yi na yanki ya nuna yadda wasu jihohin ke kokarin cike kason kujerun da aka ware musu na aikin Hajji, yayin da wasu kuma ke fuskantar kalubale saboda hukuncin da kotu ta yanke da kuma jinkirin abubuwan da aka sa a gaba. An gano bukatar tsawaita wa’adin karshe da samar da

ZARGIN KWAMUSHE DUKIYAR KASA: Mun Ba Ki Nan Da Kwanaki Uku Ki Bayyana A Gabanmu Ko Mu Fitar Da Sanarwar Neman Ki Ruwa A ...
05/01/2024

ZARGIN KWAMUSHE DUKIYAR KASA: Mun Ba Ki Nan Da Kwanaki Uku Ki Bayyana A Gabanmu Ko Mu Fitar Da Sanarwar Neman Ki Ruwa A Jallo, Hukumar EFCC Ga Sadiya Faruk

Hukumar EFCC ta ƙi amincewa da bukatar Sadiya Umar Farouq na bata sati guda kafin ta bayyana gaban hukumar domin amsa tambayoyi.

Sai dai hukumar ta ba ta wa’adin kwanaki uku ta bayyana ko kuma a ayyana nemanta ruwa a jallo.

Wow Follow me my new page 👇👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=61554977406167&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

Na'urar kashe kai da aka ƙera a ƙasar Switzerland, ta samu sahalewar fara aiki da ita a hukumance, a madadin ka kashe ka...
01/01/2024

Na'urar kashe kai da aka ƙera a ƙasar Switzerland, ta samu sahalewar fara aiki da ita a hukumance, a madadin ka kashe kan ka gida da wuƙa, ko da igiya, ko ka faɗo daga bene...yanzu waya ɗaya ta isheka a zo da ita har gida, a gaban yan uwa da abokan arziƙi ka mutu suna gani bayan an yi bankwana. Kada amanta Switzerland ita ce ƙasa mafi daɗin rayuwa ta zahiri a yanzu haka a Turai, da kuma mafi yawan albashi, da kuma kyan yanayi tsafta da kuma tsaro, duk da haka ƴan ƙasar sune kan gaba wajen kashe kan su a duniya, tamabayar anan ita ce: me ya sa ?

AREWA TOP TV 👇👇👇

https://www.facebook.com/61554977406167/posts/122103191684165913/?app=fbl

Kotu ta bayar da umarnin ajiye Hafsat da sauran mutane biyu da ake zargi a gidan yari ne bayan zaman da ta yi ranar Lara...
31/12/2023

Kotu ta bayar da umarnin ajiye Hafsat da sauran mutane biyu da ake zargi a gidan yari ne bayan zaman da ta yi ranar Laraba, kuma za a ci gaba da tsare su har zuwa lokacin zaman kotun na gaba.

Follow me my new page 👇👇👇👇

https://www.facebook.com/profile.php?id=61554977406167

Bari muga koxamu samu wanda  yagane wannan ta photo.please LIKE AND FOLLOW new page 🙏🙏👇👇
30/12/2023

Bari muga koxamu samu wanda yagane wannan ta photo.
please LIKE AND FOLLOW new page 🙏🙏👇👇

Address

Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA TOP TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA TOP TV:

Share

Category