Muabsu Online TV

Muabsu Online TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muabsu Online TV, Broadcasting & media production company, Gombe.

02/04/2026
The best RELATIONSHIP is not the one that brings together PERFECT people, but when each Individual learns to live with t...
21/03/2026

The best RELATIONSHIP is not the one that brings together PERFECT people, but when each Individual learns to live with the IMPERFECTIONS of others and can admire the other PERSON'S good qualities.
Good Morning.
πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ

Happy Sallah Day Two.
Dr. Musa Abba Musa DcpA

16/02/2026

Gwamna Muhammadu inuwa Yahaya."Con" SHINE GWAMNA Da Yafi Kowanne Gwamna Bama MATASA Dama WAJEN Gudanar Da Gwamnati Domin Kawo Chigaba Mai'Dorewa Tare Da Inganta Rayuwa Al'umma a Nigeria.

Zamu Mu Kawo Muku MATASA Da Gwamna ya Bama Dama a Jiharmu Tareda Nasarorin Da Aka Samu Kowanne Sati Daga Gidan
TV24.

HIRARMU TA YAU ZAI GUDANA NE AKAN:πŸ‘‡

* Professor Muazu Shuhu. Coordinator 3g, DG Research Documentation and Ict.

* Dr. Abubakar Musa. Nship, Executive Secretary Go-Health.

Ayi Kallo Lafiya.
Dr. Musa Abba Musa DpA DcpA Gogis.

11/02/2026

Yadda Aka Gudanar E-Registration Exercises Na Apc a Jihar Gombe State.
irin Gundumar Da Hon. Hamma Adama Ali Kumo (Dattuwa) Ya Bayer Domin Samun Nasarar Aikin.

Godiya Ta Mussaman Ga Mai'girma Gwamna Muhammadu inuwa Yahaya Bisa Namijin Kokari Da ya Kawo a Wannan Jihar.

Gombe State Government Itache Apc Tamphet a Kasa.Danmajen Gombe ka fitarda mu KUNYA

01/02/2026

Mai girma Hamma Adama Ali Kumo Mataimakin Deputy Secretary APC Na Kasa ya kai ziyara ta musamman a ofishin Gona a yankin Gundumar Akko, karkashin jagorancin karamar hukumar. Ziyarar ta kasance a cikin shirin APC E-Registration.

Ya bayar da tallafi na kudi miliyan biyar don inganta ayyukan, tare da bayar da kudin shan ruwa dubu dari biyu. Ya kuma yi alkawarin daukar nauyin kungiyoyi domin fadakarwa da kuma yi wa jama'a rajistar sabo.

Har ila yau, ya yi alkawarin gyara sunaye ko shekarun duk wanda ke da matsala kyauta. Ya yi musu alkawari cewa duk unguwa ko karamar hukuma da ta zo na daya wajen yi wa mutanen ta rajista za su samu kyaututtuka kamar kudi, har ma da rabon motocin ga wasu mutanen, kamar yadda ya yi rabon a baya.

Muabsu Multimedia Services Ltd.

Dokajin Gombe. Happy weekend.
06/07/2025

Dokajin Gombe.

Happy weekend.

Falke jikan falke!!! Allah ya sa a Gama lafiya.
26/01/2025

Falke jikan falke!!! Allah ya sa a Gama lafiya.

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muabsu Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share