06/03/2026
Musulunci baya Cika Sai da Mutum Biyar !
Na farko Shine Annabi Muhammadu S.A.W. Wanda Yake Karban Wahayi daga Allah Kai tsaye , sai na Biyu Shine Sayyidna Abubakar R.T.A. Wanda Yake da tsanin yakini na Imani da gaskatawa sai na Uku Sayyidna Umar R T.A. A tsaida gaskiya ta kowani Hali sai na Hudu Sayyidna Usman Mai Diplomasiya Wanda ya iya zamanta kewa da Kowa Mai saukin hali , sai na Biyar Sayyidna Aliyu R.T.A. Wanda ko tashi yayi a Bacci ka Masa Tambaya Akan Ilimi zai baka Amsa Nan take, Inji Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi R T.A.