KUMO TOWN Neh

KUMO TOWN Neh Kumo Town update on Facebook

16/04/2025
Sha gon arewa muke yabawa allah ya qaro dubun nasarori arayuwar ka tayau da kullum muna jiran 2027 da yaddan allah
16/04/2025

Sha gon arewa muke yabawa allah ya qaro dubun nasarori arayuwar ka tayau da kullum muna jiran 2027 da yaddan allah

DUTSI AJIYAR ALLAH DAN BELLO.Dattawa jigogin siyasa da masana tarihin duniyar jiya da yau sun tabbatar Karamar Hukumar A...
16/04/2025

DUTSI AJIYAR ALLAH DAN BELLO.

Dattawa jigogin siyasa da masana tarihin duniyar jiya da yau sun tabbatar Karamar Hukumar Akko bata taba samun jagoran kwarai irin Hon. Usman Bello kumo ba.

A karan zubin siyasarsa tun tashinsa zuwa yau ya zama abin ambaton al'umma a bisa ga yadda ya rungumi gudanar da siyasa mai tsafta ta cigaba da bunkasar yankinsa. A shekaran jiya da jiya zuwa yau al'umma sun tabbatar da zamansa cikakken dan kishin ƙasa wanda fatansa da burinsa al'ummarsa su samu kyakkyawar makoma.

A wakicinsa na kamanta gaskiya da adalci da gina jama'a, ya aiwatar da kammalallen wakilci a cikin kankanin lokaci da yayi a office, wanda tarihi zai cigaba da adana sunansa a matsayin jagoran raya KARKARA DA BIRANE.


Muna masa fatan alheri
MEGA MUKE FATA 2027

Naka sai naka wallahi Gombe takache muna Godiya
16/04/2025

Naka sai naka wallahi Gombe takache muna Godiya

Agama lafiya mai gida Allah Maka a bundakake mana wallahi✨✨✨ Gombe takache⭐⭐⭐
16/04/2025

Agama lafiya mai gida Allah Maka a bundakake mana wallahi✨✨✨ Gombe takache⭐⭐⭐

Address

Kumo
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KUMO TOWN Neh posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share