
18/08/2025
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un!
Ina mika sakon ta’aziyya ga Sanata Muhammad Danjuma Goje bisa rasuwar Hajiya Jummai Goje. Wannan babban rashi ne ga iyali da al’umma baki ɗaya.
Dafatan Allah Madaukaki Ya jikanta da rahama, Ya gafarta mata kurakuranta, Allah Ya baku hakuri da juriyar wannan babban rashi.