Kumo Media

Kumo Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kumo Media, Digital creator, Gombe.

05/03/2024

Facebook ya daina aiki na wasu sa'o'i

Shin kun lura da matsalar

Sheikh Daurawa yadawo kan kujeransa na shugaban HIZBADW Hausa
04/03/2024

Sheikh Daurawa yadawo kan kujeransa na shugaban HIZBA

DW Hausa

Rahotanni deke shigo mana yanzu na nuni da cewaSHEIKH DAURAWAYadawo kan mukaminsa na commander Rundunsr HizbaBiyo bayan ...
03/03/2024

Rahotanni deke shigo mana yanzu na nuni da cewa
SHEIKH DAURAWA
Yadawo kan mukaminsa na commander Rundunsr Hizba

Biyo bayan kiraye kirayen da jama'a s**ayi tayina a sulhunta daga karshe gwamnatin kano ta tura tawaga don subawa malam hakuri kuma a bayanan da Jafar Jafar yayi cikin shirinsu na fashin baki yayi nuni da cewa malamdin ya hakura kuma zai sanarda dawowarsa kan kujeran nan gaba kadan.

01/03/2024

A gaskiya Abba Kabir Yusuf ya zubemin warwas wallahi koda yake babu abun mamaki tarbiyyar kwamkwasiyya ce (i come in peace).

Tayaya bayan kasha dakyar da sidin goshi zaka fifita yar iska mahaukaciya yar Tik Tok akan malamin Allah bawan Allah wanda yake fadi yatashi don gyaran tarbiyyar alumma saboda kawai siyasa.

Wannan saiya zamo darasi wa malamai yan zanga zanga haram koh. Irin wadannan sune ake karewa wadanda basuda wanda s**a raina sai malamai salihai. Allah ya karawa Malam Daurawa albarka da daukaka Allah sa yafito takaran gomnan Kano 2027 yabashi nasara.

✍️ sule PhD

Ga kalaman da Gwamna Yayi wanda s**a jawo Daurawa yayi MurabusKaduba comment section πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
01/03/2024

Ga kalaman da Gwamna Yayi wanda s**a jawo Daurawa yayi Murabus
Kaduba comment section πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

01/03/2024
Shin kuna ganin kalaman da Abba Gida Gida yayi jiya katsalanda ne ga aikin Hukumar HIZBA?
01/03/2024

Shin kuna ganin kalaman da Abba Gida Gida yayi jiya katsalanda ne ga aikin Hukumar HIZBA?

Murabus din Sheikh Daurawa yazowa mutane da bazataShin kuna ganin hakan zai taba kimar gwamna Abba Gida Gida?
01/03/2024

Murabus din Sheikh Daurawa yazowa mutane da bazata

Shin kuna ganin hakan zai taba kimar gwamna Abba Gida Gida?

01/03/2024

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Yayi Murabus daga Shugaban hizba Tajahar kano

Hakan dai yabiyi bayan wasu kalamaine da akkajiyo Gwamnan kano yanayi kan yan hizba ajiya wanda basuyiwa mutane dadiba

29/02/2024

A Professor at a Nigerian University sent his phone number in a disorderly manner to his students. The disordered phone number was 64001128454.

To know his real phone number, he gave the students the following conditions:

1. Eight (8) must come between two zeros (0 s).

2.The first number after the first condition must not be an odd number and it must be greater than 5.

3. The seventh number must be 1.

4. The fifth and sixth numbers must be two numbers whose difference is 1 and the bigger number must come first.

5. The fifth and sixth numbers are greater than 2.

6. The ninth and tenth numbers are the same.

7. The eighth number is greater than the last number.

8. The phone number must be 11 digits.

What is the Professor's real phone number?
Copied

Gwamnatin mulkin soja ta Jamhuriyar Nijar ta karya farashin kuΙ—in buhun shinkafa mai nauyin kilogiram 50, wanda a da kud...
22/02/2024

Gwamnatin mulkin soja ta Jamhuriyar Nijar ta karya farashin kuΙ—in buhun shinkafa mai nauyin kilogiram 50, wanda a da kudinsa yake jaka 16.500 ta CFA, a yanzu kuma za a ringa sayar da shi jaka 13.500.
Ga cikakken labarin πŸ‘‰πŸ» https://www.trtafrika.com/ha/africa/gwamnatin-nijar-ta-karya-farashin-buhun-shinkafa-mai-nauyin-kilo-50-17084741

TRTRT Afrika Hausa

Sai dai wannan sabon farashi ya bambanta daga wannan jihar zuwa wata, inda a Yamai za a sayar da buhun a kan jaka 13.500 na CFA.

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kumo Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share