
22/03/2024
Ana gayyatar al'ummar Gombe da kewaye zuwa wajen wannar Gagarumar Lacca da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa zai gabatar in sha Allah, gobe Asabar 13 ga Ramadan 1445 da misalin karfe 10 na safe, A Jami'a Mallakar Jihar Gombe.
Waɗanda suke nesa zasu iya bibiya kai tsaye ta waɗannan shafuka:
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Da'awah and Relief Organization, Gombe
Gombe State Media Online Tv
Madubin Rayuwa TV