Jini da Fata

Jini da Fata Sanarwa,Nishadantarwa,Fadakarwa,Ilimantarwa
DA DAI SAURANSU.....................

05/09/2021
05/09/2021

Send a message to learn more

Noma Tushen Arziki
05/09/2021

Noma Tushen Arziki

17/08/2021

Ƙungiyoyin farar-hula na ci gaba da yin Allah-wadai da kisan-gillar da da aka yi wa wasu matafiya Musulmi a jihar Filato a ranar Asabar din da ta wuce

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bukaci kasashen duniya da su hada kan su wajen murkushe ba...
16/08/2021

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bukaci kasashen duniya da su hada kan su wajen murkushe barazanar ayyukan ta’addancin dake tasowa daga Afghanistan sakamakon karbe ikon da kungiyar Taliban tayi a kasar.

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya bukaci kasashen duniya da su hada kan su wajen murkushe barazanar ayyukan ta’addancin dake tasowa daga Afghanistan sakamakon karbe ikon d…

16/08/2021

Ka'idodi da sharuda yan Taliban s**a sanya bayan karbe mulki a kasar Afghanistan

- Sata : yanke hannu
- Maza suke da iko bisa mata
- Babu askin gemu
- An Hana kade kade da c**a
- Yan Luwadi da yan Madigo za'a kashe su baina jama'a
- Karatun boko na yaya Mata babu tilas
- zina mace ko namiji jifa idan da aure, bulala idan ba aure.

Shin ko zaku iya rayuwa a kasar?

MUNA KIRA GA GWAMNATI DATA DAU MATAKI
16/08/2021

MUNA KIRA GA GWAMNATI DATA DAU MATAKI

16/07/2021

From Abdulrazaq Mungadi, Gombe Residents in Tumfure community of Akko Local Government Area (LGA) of Gombe state has bust and arrested a syndicate of six house buglers suspected to have been terrorizing the area. The group were arrested following their recent operation at the resident of a Cameraman...

Muna fatan hakan yakawo sauyi a fannin tsaro
28/01/2021

Muna fatan hakan yakawo sauyi a fannin tsaro

Kwamishinan Tsaron Cikin Gida na jihar Kaduna ya ce tuni s**a karbi kashin farko na sojoji mata 100.

26/01/2021

Shugaba Buhari ya bayyana haka ne a sakon da kakakinsa Femi Adesina ya aike wa manema labarai ranar Talata da rana

Address

TUMFURE QUARTERS
Gombe

Telephone

+2347065687996

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jini da Fata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jini da Fata:

Share

Category