Dr. Hamma A. Boyi Kumo

Dr. Hamma A. Boyi Kumo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr. Hamma A. Boyi Kumo, Digital creator, Jibwis Kumo Akko Division, Gombe.

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!MADARASATU MUS'AB BIN UMAR LITAHFIZUL QUR'ANIL KAREEM KUMOHukumar Makarantar madarasatu mus'...
18/01/2025

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!

MADARASATU MUS'AB BIN UMAR LITAHFIZUL QUR'ANIL KAREEM KUMO

Hukumar Makarantar madarasatu mus'ab bin umar litahfizul qur'anil kareem kumo Tanafarincikin sanarda yen uwa Zuwa Gagarumin walima da Kuma murnan bude sabbin ajujjuwa

MALAMAI MASU WA,AZI
Dr hamma adamu boyi kumo
Malam haruna abubakar kumo

BABBAN BAKO NA MUSAMMAN
Alh bappari

UBAN TARO
mai martaba hakimin t/magarya

Wanda Zai Gudana Kamar Haka:_
RANA:GOBE LAHADI 19/01/2025
WURI:HARABAR MAKARANTAR DAKE CIKIN GARIN KUMO.

LOCKACI:10:00AM

Allah Yabada Ikon Halarta Ameeen Summa Ameen.

✍️ Ibrahim Hassan kumo

A madadin Kungiyar JIBWIS ta Jihar Gombe Shugabanta na jiha Alhaji Salisu Muhammad Gombe  na mika sakon taya murna ga da...
04/11/2024

A madadin Kungiyar JIBWIS ta Jihar Gombe Shugabanta na jiha Alhaji Salisu Muhammad Gombe na mika sakon taya murna ga daya daga cikin ya'yan Kungiyar Alhaji Abdulkadir Adamu Kawu Sakataren kuɗi na kungiyar ta Jihar Gombe, sakataren Kwamitin Marayu na jiha

A bisa kammala aikin gwamnati (Retire) lafiya bayan share shekaru 35 na aikin gwamnati, wadda ya kamala a matsayin Permanent Secretary a Jihar Gombe,

Muna mika godiya ga maigirma gwamnan jihar Gombe Alhaji Muhammad Inuwa Yahaya, a bisa dama da ya bashi a yayin gabatar da aikinshi.

Muna Addu'ar Allah ya taimakeshi ya sanya albarka a rayuwar shi ya kiyaye shi daga dukkan sharri, Allah ya sanya albarka a abun da ya rage na rayuwar shi tare damu baki daya.

JIBWIS AKKO
Social Media Directorate.

Mutuwa Rigar kowa!Allahu Akbar, Rayuwa kenan Mal Adamu Saleh ya halarci sallan la'asar a cikin jam'i sannan ya wuce maka...
14/08/2024

Mutuwa Rigar kowa!
Allahu Akbar, Rayuwa kenan Mal Adamu Saleh ya halarci sallan la'asar a cikin jam'i sannan ya wuce makaranta domin karantar da Yara karatun Alqur'ani, a locacin ciwon ajali ya riske shi, daga nan aka mai da shi Gida sannan aka kaishi asibiti kafun sallah magarib Allah ya karbi ran sa! Bayan sallan Isha aka sallace shi a masallacin da shi ya jagoranci sallan Isha a wunin da ya gabata, Rayuwa ba tabbas.
Malam Adamu ya samu shaida Mai kyau a wajen Al'umma saboda hidiman da yake wa addinin musulunci, ayyukan da aka san shi akai: karantar da addini, aikin agaji, bada tarbiya ga Dalibai musulmai, neman halal domin ciyar da iyaye da iyalai....da sauran su.
Ya kamata mu dauki darasi daga wannan, mu kara himma wajen yawaita ayyukan alheri da kara kusantan Allah domin rayuwa ba ta da tabbas, babu wanda ya san locacin mutuwan sa!
Allah ya gafarta wa Mal Adamu Saleh, ya albarka ci zurriyan da ya bari kuma ya bashi gidan Aljannah firrdausi ya bawa iyalan sa hakurin wannan rashi.
Allah ya kyautata karshen mu.
Adamu Boyi,
14/08/2024.

01/07/2024

With Jibwis Kumo – I just got recognised as one of their top fans!

KAITSAYE�WA'AZIN GORON SALLAH DAGA TASHAN MAGARYA �JAURO SOMBO KOFAR �JAURO
21/06/2024

KAITSAYE�WA'AZIN GORON SALLAH DAGA TASHAN MAGARYA �JAURO SOMBO KOFAR �JAURO

Address

Jibwis Kumo Akko Division
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Hamma A. Boyi Kumo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share