04/12/2025
Get • Me zai faru idan soyayya ta bayyana a Lokacin da bai kamata ba?
Mace ta rasa mijinta sakamakon makircin abokan kasuwancinsa. Ta gaji dukiyar sa da ya bari, amma tsoro ya hana ta sake aure.
A gefe guda, saurayin da ke gidan—direba ne mai biyayya—yasan sirrin gidan : shi da ‘yarta suna soyayya a ɓoye…
Sai rana ta zo da mahaifiyar ta nemeshi da ya aure ta. Rikici ya fara, sirri ya ɓalle—sakamakon da shi ne ya girgiza rayukan su gaba ɗaya.
SAKAMAKO – A new drama series 🎬
🗓️ Shuty starts 10 December.
Ku tsaya kusa… duk sirrin zai tonu. 👀🔥
This is more than love… it’s destiny.