Hassan Abubakar Usman

Hassan Abubakar Usman Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hassan Abubakar Usman, Digital creator, Malam inna, Gombe.

24/08/2025

Anharamta bukukuwan da akeyi a lokacine aure a jalingo Allah yasa sauran jihohi su kwaikwoyesu

19/08/2025
Koya akayi da kare bazai k**a da kuraba
14/08/2025

Koya akayi da kare bazai k**a da kuraba

DA DUMI DUMINTA annada Dan bello sarkin yakin talakawa akan gwogwormaya Allah ya yaya riko
14/08/2025

DA DUMI DUMINTA annada Dan bello sarkin yakin talakawa akan gwogwormaya Allah ya yaya riko

Indai kasan kayi wasa da wannan kuba bakada yara tofa kana ruwa😭😰
14/08/2025

Indai kasan kayi wasa da wannan kuba bakada yara tofa kana ruwa😭😰

Ga major Hamza Al Mustafa mutum mai manufa da akida da yaddan Allah Sai major a2027
14/08/2025

Ga major Hamza Al Mustafa mutum mai manufa da akida da yaddan Allah Sai major a2027

14/08/2025

Wai mutum yabaka kudi kazabeshi kaikuma Sai kayi tunanin yayi maka aiki humm yak**ata mutane suyi hankali Yan Nigeria mufarka

13/08/2025

Bua yashe in sha allahu end of this year yana saran zai launching din sababbin kamfanin sa masu samar da torn 2000 a ko wacca rana idan hakan ya tabba inshallahu farashin cement zai koma 3500,or 4000
Dan haka muyi masa fatan Alkairi
Allah ya tabbatar da Alkairi allah yasa hakan ya tabbata

MAZAN FAMAShugaban ƙasar Bulkina Faso Ibrahim Traore ya fidda jadawalin yadda Zai ƙirƙir United States of Africa A cikin...
13/08/2025

MAZAN FAMA

Shugaban ƙasar Bulkina Faso Ibrahim Traore ya fidda jadawalin yadda Zai ƙirƙir United States of Africa

A cikin Shirin Sa Na Ganin Cewa Africa Itama Ta Samu Hadin Kai Da Kuma Gudanar Ayyukan ta Atare.

Karanta Sauran Bayani A Kasa

One Passport
One stock exchange
One currency
One army
One satellite
One language
One curriculum
One leader king/president
One nation... one country... One people... All present countries are provinces! No boarders....
Just United Afrika... Not states (are colonial) irin wadannan shugabanni mukeso a Africa Allah ida nufi

12/08/2025
Allah yasa a dalilin major Hamza Al Mustafa zamu samu sauki
09/08/2025

Allah yasa a dalilin major Hamza Al Mustafa zamu samu sauki

Address

Malam Inna
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hassan Abubakar Usman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share