Dandalin Alqur'ani

Dandalin Alqur'ani This page was created to propagate the sciences of Qur'an.

06/04/2025

بسم الله الرحمن الرحيم
بسم da sunan
الله Allah
الرحمن Mai rahama
الرحيم Mai jinkai

Da sunan Allah Mai rahama Mai jinkai. Duba Darrusan da suke cikin ayar a can kasa:
05/04/2025

Da sunan Allah Mai rahama Mai jinkai.
Duba Darrusan da suke cikin ayar a can kasa:

05/04/2025

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
Da sunan Allah Mai rahama Mai jinkai.
DARRUSA:
- Mutum ya sani cewa Allah shi ne mai tausayin dukkan bayinsa a duniya, sannan kuma mai jin kan muminai kadai a lahira.
- Ana son mutum ya rika fara yin ayyukansa da ambaton sunan Allah, wato ya ce 'Bismillahi'.
-'Rahman' da 'Raheem' sifofi ne na Allah, don haka dukkan wani mai tausayi bai kai Allah ba. Sannan dukkan wani mai jinkai bai kai Allah ba, saboda Shi Allah bai yi k**a da kowa ba.
-Ana son mutum ya zamo mai tausayin bayin Allah a cikin dukkan al'amura duk da cewa ba zai kai Allah wajen tausayi ba.

04/04/2025

أعوذ بالله من الشيطان الرجيم
أعوذ ina neman tsari
بالله da Allah
من daga
الشيطان shaidan
الرجيم jefaffe
DARRUSA:
- Dan Adam ya rika neman tsarin Allah daga shaidan jefaffe daga rahamar Allah.
- Dan Adam ba shi da wani makiyi mafi girma k**ar shaidan a duniya shi ya sa Allah ya shar'anta a nemi tsarin Allah daga sharrinsa.
- Ba a neman tsari a wurin wani abin halitta sai a wurin Allah.

03/04/2025

Ya Allah ka albarkaci rayuwarmu da Al-Qur'ani da Sunnah.

13/03/2025

من تمسك بالقرآن فقد أفلح. اللهم ارزقنا بتلاوة القرآن والعمل به.

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin Alqur'ani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share