Zawuyyar sheik Malam Garba Mai idi Gombe State

Zawuyyar sheik Malam Garba Mai idi Gombe State zawuyyar sheik Malam Garba Mai idi Gombe State

05/07/2025
Daga Randa Aka Raina Wadannan Malaman Harkan Ilimi Ya Shiga Rudani, sune (MALAMAN ZAURE)Kazo A Karantar Da Kai Inma Baka...
12/04/2025

Daga Randa Aka Raina Wadannan Malaman Harkan Ilimi Ya Shiga Rudani,
sune (MALAMAN ZAURE)

Kazo A Karantar Da Kai Inma Baka Da Littafi A Baka Kuma Ba'a Bukatan Komai Gurin Ka

Amma Aka Wayi Gari An Raba Alumma Dasu To Yaya Zaa Zauna Lafiya

Allah ya Saka wa mahaifina da Alkairee a kullum babu dare babu rana a kan aikin yake kuma har gobe cikin hida ma wa addini yake

Baya zagin kowa kullum cikin Ibadayake

Ko ka sameshi Yana
Karatun Qur,Ani
Ko kaga Yan Jan carbi ko kuma Yana koyar da karatu ko kuma kaga Yana bacci samu takitaccen hutu.

Kullum Yana fada mana cewa wannan shine aikin da muka zo yi, bayan wannan bamu da Wani Aiki sai abmaton Allah da kuma yi wa Annabi salati.

A kullum Yana fada mamana cewa ni kadain wakilin shehu atiku sanka kano.

Sheik Malam Garba Mai idi Gombe State kenan Allah ya Kara wa rayuwa Albarka 🙏

Saura awa daya 1 a fara sallah idi a kan hanyar kalcingi cikin jahar GOMBE STATE
31/03/2025

Saura awa daya 1 a fara sallah idi a kan hanyar kalcingi cikin jahar GOMBE STATE

An fara tarurwa a masallacin idi na sheik Malam Garba Mai idi Gombe State A kan hanyar kalcingi cikin jahar GOMBE STATE ...
31/03/2025

An fara tarurwa a masallacin idi na sheik Malam Garba Mai idi Gombe State
A kan hanyar kalcingi cikin jahar GOMBE STATE
Za,a tada sallah 9:30 insha Allahu

Anga watan karamar sallah a jahar GOMBE insha Allahu gobe zamu hau idi  9:30 na safe kan hanyar kalcingi cikin jahar GOM...
30/03/2025

Anga watan karamar sallah a jahar GOMBE insha Allahu gobe zamu hau idi 9:30 na safe kan hanyar kalcingi cikin jahar GOMBE STATE

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawuyyar sheik Malam Garba Mai idi Gombe State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share