ADZ Hausa Tv

ADZ Hausa Tv ku na iya tuntubar mu a 07015067942.
(1)

Kafar watsa labarai ta ADZ Hausa Tv mallakin Kamfanin ADZ DIGITAL SOLUTIONS ce wacce ta ke kawo muku Labaran Duniya, Rahotanni, Nishadi, Ra'ayoyi acikin awa 24.

13/07/2026

Rundunar yan sandan jihar Gombe ta fara wayar da kan ɗalibai game da illar shaye shaye.


13/07/2026

Gwamnatin tarayya ta dakatar da karin kudin jarabawar NECO da WAEC.


13/07/2026

Meye yayi sanadin rushewar ginin majalisar dokokin jihar Gombe.?



13/07/2026

A daina danganta ƴan bindigă da addinin musulunci - Oluwo na Iwo.



12/07/2026

Makarantar Minishawi Islamic School Gombe Ta Karrama Sheikh Adam Muhammad Albany Gombe.



12/07/2026

Dattawan jihar Gombe sun amince da takarar Farfesa Pantami.



08/07/2026

Kwamishinan 'yan sandan jihar Gombe CP Umar Ahmad Chuso ya bukaci hadin kan alumma domin dakile masu aikata laifuka.


07/07/2026

The Federal High Court sitting in Gombe has commenced hearing in the case involving Hon. Alfred John Attajiri and the House of Representatives candidate for Balanga/Billiri Federal Constituency, Hon. Ali Isa JC.

Sponsored...

07/07/2026

Kotun tarayya dake Gombe ta fara zaman sauraron sharia'a tsakanin Hon Alfred John Attajiri da kuma dan takarar majalisar wakilai na Balanga/Billiri Hon Ali Isa Jc.

Sponsored...

03/07/2026

Dandalin kwamitin amintattu na APC a Gombe ya gudanar da taron tsare-tsare gabanin zaɓen 2027.


Address

Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADZ Hausa Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share