22/06/2025
An Sake Tura Makaman Yaki (F‑16, tankers, F‑15E, F/A‑18, USS Carl Vinson, USS Nimitz) ZUWA PRINCE SULTAN AIR BASE [ Saudi Arabia ] da kuma Tekun Bahrain da Oman, domin kare |sra’ila Daga Hare-Haren |ran .
AL UDEID AIR BASE [ QATAR ] An Sauke Jiragen Yakin Sama Antafi Dasu Zuwa Boyayyen Guri Domin Kiyaye Su Har Yanzu Babu Wanda Ya Tantance Wane Guri Aka Tafi Da Makaman Yak|n
Al Udeid Air Base Gurine Wanda America Ke Anfani Dashi Wajen Aiwatar Da Ayyukan Soji a Gabas Ta Tsakiya
Yanzu Haka Yana Ɗauke da Akalla USCENTCOM, Jiragen Yaki, Tanka-Tanka Dakuma Ma’aikata Sama da 10,000
Gurin Yana Ɓangaren Qatar Emiri Air Force, Amma Amurka, UK, da wasu ƙasashen Turai Ne Suke Amfani Dashi .
Shine Babban Shingen Sojin AMER|CA A Yankin Gabas Ta Tsakiya, Tundaga 2003 Lokacin Da S**a Kqshe Sqdam Hussa1n
Antura Akalla Sojojin America Guda Dubu 40,000 Zuwa Yankin Gabas Tsakiya
Wai Domin Wanzar da Zaman Lafiya
Daga Gefe Guda Kuma Amer|ca Tana Ta Kwashe Mutanen Kasarta Daga Yankin Gabas Ta Tsakiya
Zata Kwashe Akalla Mutum Dubu Shida 6
Sauran Kasashe Irin Su Australia, UK, Germany, France, Japan Suna ta Fitar Da Ƴan Ƙasarsu Daga Wadannan Kasashen |ran da |sra’il
Trump Yana Tattaunawa Kan Yiwuwar Amfani Da GBU-57 Bunker-Buster a Tashar Fordow Dake |ran
GBU-57 Shine Wanda Ake Kira Massive Ordnance Penetrator – MOP
Wani Babban B0m Ne Mai Nauyin Ton 13.6 (≈30,000 lbs) Wanda Amer|ca Ta Ƙera Domin Kai Hari Zuwa Wuraren Dake da Matuƙar Ƙarfi da Zurfi
AMER1CA Ta Ƙirƙire Shi Ne Domin Fasawa Wuraren Da Ake Kera Manyan Mqkami
Dakuma Rusa Wurin Da Ake Ɓoye Mqkamai Masu Hqɗari kamar Uranium da Nukil1ya
Irisu Fordow
Daga Gefe Guda Kuma
JD VANCE MATEMAKIN SHUGABAN AMURKA YA CE....
Isra'ila na kokarin jawo mu cikin yaki da Iran
JD Vance ya bukaci Washington da ta guji shiga cikin yaki da Iran, yana mai nuni da cewa Isra'ila na iya kokarinta wajen jawo Amurka cikin rikicin.
Bayanin nasa ya zo a cikin lokacin da ake ta fama da tashin hankali bayan harin makamai masu linzami na Iran a kan Isra'ila. Kalaman sun haifar da muhawara mai zafi a Washington da Tel Aviv
To Kunga Anan Amerika Tana Nuna Kamar Babu Ruwanta
Dama Takware Wajen Iya Munahinci 🤔
|RAN
Kasashe kamar China, Russia, North Korea, Pakistan, da Ƙungiyar OIC Sun Bayyana Goyon Baya Ga Iran, Sai Dai Haryanzu Basu Shiga Yakin Kai Tsaye Ba .
Mayakan Houthi [ Yemen ] Sunyi Alƙawarin Tallafawq Idan Amer|ca Ta Shiga .
Wannan Rikicin Haɗari Ne Ga Dukkan Yankin [ Middle East ] Ba Wai Iya Rikici Ne Tsakanin |ran–|sra’el Kadai Ba
Shigar Amer|ca Kai Tsaye Zai Haddasa Gagarumar Matsala Hakan Zai Iya Janyo Yak|n Dun|ya
Har Yannzu Wasu Manyan Kasashen Irin CHINA Suna Kokarin Ganin Anyi Sukhu
Suna Koƙarin Dakile Rikicin Ta Hanyar Tattaunawa
MUNA ROKON ALLAH YAKARE DUKKAN MUSULMI KUMA YABASU NASARA A DUK INDA SUKE
©️ Comrd Basiru Sunusi Gwangwan ✍️🏼