Hauwa Isah Gombe

Hauwa Isah Gombe Hauwa Isah Gombe 🧕
Matashiyar 'Yar Jarida 🎥
Ina Alfahari da ku Masoyana 😍

Menene ra'ayin ku ?
17/07/2025

Menene ra'ayin ku ?

17/07/2025

Zafin fitar-rai, Tambayar kabari, Azabar kabari, da Hawan siraɗi. ya Allah kasa su zo mana da sauki.

Jerin irin mutanen 11 da za ka iya haduwa da su a mota yayin doguwar tafiya.1. MASU BARCI: Wadannan ana fara tafiya za s...
10/06/2025

Jerin irin mutanen 11 da za ka iya haduwa da su a mota yayin doguwar tafiya.

1. MASU BARCI: Wadannan ana fara tafiya za su bige da barci, wasu ma harda zabga munshari.

2. MASU BAKIN AKU: Wadannan mota na fara tafiya za su fara hira iri-iri, har a je inda za a je ba za su gaji da surutu ba har sai kowa ya kosa da su.

3. MAJIYA KIDA: Wadannan mota na tasho za su saka kida a kunnensu, su toshe kunne suna jin sauti har a je inda aka nufa.

4. ACICI: Wadannan sun fiye ciye ciye. Ana tsayawa a tasha ko junction za su fara sayan gyada, kantu, lemo, tsire, cincin da sauransu. Haka za suyi ta tauna har su isa inda s**a nufa.

5. MASU TSAWATARWA: Su kuma wadannan hankalinsu na kan direba, da zarar sun ga gudunsa ya yi yawa za ka ji suna cewa " direba ka yi a hankali fa! Ba mu da wani ran a gida"

6. MASU CINYE GURIN ( MUSAMMAN MATA): Gurin mutum biyu za su cinye, idan kuwa kai rashin sa'a s**a saka a tsakiya sai an tausaya maka.

7. DA U FATAKEN MOTA (BARAYI): Su kuwa wadannan ba ta ka suke ba, ta kayanka suke. Yawanci tun kafin a shiga mota sun gama dana tarkon wanda za su lalube, ana shiga kuma sai kiyayewar Allah.

8. MASU WA'AZI: Su kuwa wadannan ana fara tafiya za su fara wa'azi suna jawo hankalin abokan tafiya a koma ga Allah.

9. SHIRU SHIRU (KAMILALLU): Ai wadannan sun fi dadin sha'ani a harkar tafiya malam. Za su yi wa makocinsu sallama, daga nan in s**a zauna jar a je inda a aka nufa ko uffan ba za su ce ba.

RIGIMAMMU: Su kuwa wadannan ba sa so a zauna lafiya, za su ja magana ko su yi wa wani ba'a, kana tanka musu kuma sai a K**a hayaniya, ga su da musu da taurin kai.

IYAYEN TSARI: Su dama wadannan baje kolin samartakarsu kawai suke, musaman samari, kafin a je inda za a sai sun kashewa budurwa kusan rabin kudin guzirinsu.

Tsakaninka/KI DA ALLAH A WANNE JERI ZA'A TSINCE KA?🤔😌

✍️ Imam Auwal Warure

10/06/2025

Ina Kwanan Ku

10/06/2025

Assalamu Alaykum Wa'rahamatullah Wa'barkatuh

Aisha Lawan Hamza Daga Makarantar Galaxy Academy Nguru Dake Jihar Yobe, Na Daya Daga Cikin Daliban Da Ta Zo Na Daya A Ga...
09/06/2025

Aisha Lawan Hamza Daga Makarantar Galaxy Academy Nguru Dake Jihar Yobe, Na Daya Daga Cikin Daliban Da Ta Zo Na Daya A Gasar 'Spelling Bee' Wanda ƙungiya Nguru Literary Society Ta Shirya A Jiya Lahadi

Wallahi Hawaye Naji Ya Zubomin 😭Lokacin da Shugaban Hukumar NAHCON yake zagayawa Kaimomin Alhazai a Minna domin tabbatar...
09/06/2025

Wallahi Hawaye Naji Ya Zubomin 😭

Lokacin da Shugaban Hukumar NAHCON yake zagayawa Kaimomin Alhazai a Minna domin tabbatar da komai yana Tafiya Dai-dai,

Duk inda ya shiga duk layin daya biyo sai kaga Jama'a sun taso sun tare shi suna Godiya suna cewa mun gode Wallahi bakaci Amana bamu da korafin komai Alhamdulillah

Wallahi ko ina sai tonfin Alkairi ake masa akece mun gode bamu da Korafi wajan komai, wannan sautin ne yake tashi Wallahi Malam bakaci Amana.

Duk inda mukaje yabo da Godiya ake yiwa Malam saboda farin ciki sai kawai naji Kwalla tana Zubomin daga idona 😭

Tabbas wannan nasarar daga Allah take.

✍️ Abdullahi Suraj Nagegime

Fulbe Dan dalin soyayya ♥️💘💘Tun safe muna raya Al ada 🤣
09/06/2025

Fulbe Dan dalin soyayya ♥️💘💘
Tun safe muna raya Al ada 🤣

Wannan namiji ne ake masa wishirya wane fata zakuyi yanzu maza sunfara yin acuci mata
09/06/2025

Wannan namiji ne ake masa wishirya wane fata zakuyi yanzu maza sunfara yin acuci mata

An gudanar da jana'izar Amadi Kasiran wanda masu kwacen waya s**a kashe, hakika al’ummar jihar Gombe suna cikin jimami. ...
09/06/2025

An gudanar da jana'izar Amadi Kasiran wanda masu kwacen waya s**a kashe, hakika al’ummar jihar Gombe suna cikin jimami.

Muna Addu'ar Allah ya jikanshi da Rahama.

Tsohuwar Kyaftin Din 'Yan Kwallo Mata Na Kasar Lebenon Dake Horar Da Matasan Maza Kwallon Kafa A Kano, Inda Take Tura Su...
09/06/2025

Tsohuwar Kyaftin Din 'Yan Kwallo Mata Na Kasar Lebenon Dake Horar Da Matasan Maza Kwallon Kafa A Kano, Inda Take Tura Su Kasashen Turai Da Na Larabawa

Wace fata za ku yi mata?

Yara ƴan UD masu gudu da mashuna sun kashe Malam Nasir sakamakon bugeshi da s**ayi akan titin wuro shi'e layin tsamiya.
09/06/2025

Yara ƴan UD masu gudu da mashuna sun kashe Malam Nasir sakamakon bugeshi da s**ayi akan titin wuro shi'e layin tsamiya.

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hauwa Isah Gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share