DAN MUSA Foundation GOMBE

  • Home
  • DAN MUSA Foundation GOMBE

DAN MUSA Foundation GOMBE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DAN MUSA Foundation GOMBE, Media, .

Barkanmu da sallah al'umma ubangiji ya maimaita mana ya karbi ibadunmu Bayin Allah ayi hakuri damu yau sallanma ba yanda...
17/06/2024

Barkanmu da sallah al'umma ubangiji ya maimaita mana ya karbi ibadunmu
Bayin Allah ayi hakuri damu yau sallanma ba yanda muka iya ne, wannan bawan Allah na cikin wani irin yanayi na neman taimakonmu aiki za'a masa emmergency typhoid ne ya cinye anyi aikin zaa sake yi , ana neman dubu dari biyu ne 200k alfarman wannan ranan wanda keda shi zai iya taimakawa through 8036265477 opay Hauwa adamu saraki ko ya tuntubemu 08036265477 zaa fada masa asibitin da mara lafiyan yake.
Ya kai dan'uwa yi kokari kasa barka da sallanka domin ceton rayuwar dan'uwanka da ke cikin tsananin bukata
Allah yasa mudace

Masha Allah, Anyi Radin Suna Ansamu Abdul,aziz (Abba) Ubangiji Allah Yarayashi Cikin Addinin Musulinchi   Allah Yakarawa...
17/05/2024

Masha Allah, Anyi Radin Suna Ansamu Abdul,aziz (Abba) Ubangiji Allah Yarayashi Cikin Addinin Musulinchi Allah Yakarawa Rayuwar Ku Albarka.

Address


Telephone

+2348104107722

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAN MUSA Foundation GOMBE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DAN MUSA Foundation GOMBE:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share