27/05/2026
SAƘON BARKA DA SALLAH
Hukumar gudanarwa ta wannan gidan TV tana miƙa saƙon barka da Sallah ga dukkan mabiyanta da kuma ɗaukacin al’ummar Musulmi baki ɗaya.
Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓi ibadunmu, Ya kuma maimata mana.
Happy Eid Mubarak!
Hubbul Qur'an TV