Sirrin Gyaran Jiki

Sirrin Gyaran Jiki Sirrin gyaran jiki

🌍 ABUBUWAN DA SUKE DAMUN AL’UMMAR AREWACIN NIGERIA 💭💔👇👇👇🌾 1. Rashin aikin yi ga matasaMatasa da yawa suna gama makaranta...
11/02/2026

🌍 ABUBUWAN DA SUKE DAMUN AL’UMMAR AREWACIN NIGERIA 💭💔

👇👇👇

🌾 1. Rashin aikin yi ga matasa
Matasa da yawa suna gama makaranta amma babu aikin yi.
🗣️ Tambaya: Me kuke ganin ya fi kawo wannan matsala — gwamnati ko matasa kansu?

📚 2. Rashin ingantaccen ilimi
Makarantu da dama sun lalace, malamai ba su da horo, yara ba sa zuwa makaranta.
💬 Gaskiya: Yaro na Arewa yana da hankali, amma tsarin ilimi yana hana shi ci gaba. Me za mu gyara?

🏥 3. Matsalar lafiya da rashin asibitoci
Mata da yara na mutuwa saboda rashin asibiti ko nesa da cibiyar lafiya.
💔 Tambaya: Mutuwar uwa saboda rashin asibiti a kauye – laifin wa ne?

🪫 4. Rashin tsaro (Ƴan bindiga, satar mutane, rikice-rikice)
Ƙauyuka da dama sun zama wurin tsoro.
🔥 Tuna da baya: Akwai lokacin da mutane ke yin bacci lafiya a Arewa – yanzu fa?

🧕 5. Rashin goyon bayan mata da ‘yan kasuwa
Mata da ke son ci gaba ko kasuwanci suna fuskantar cikas.
💬 Me yasa? Idan mace ta yi ƙoƙari ta tashi, sai a ce tana raina namiji. Me yasa haka har yanzu a Arewa?

🥺 6. Talauci da hauhawar farashi
Rayuwa ta tsananta sosai, musamman a ƙauyuka.
💭 Tunanin yau: Abinci ya yi tsada, aikin gona ya tsaya, mutane suna wahala – Arewa ta ina za ta farfaɗo?

---

🤔 Ke/Ka fa, mene ne k**e ganin yafi damun al’ummar Arewa a yau?
👇👇👇 Like ❤️
Comment 💬
Share 🔄
Pls Mardiya S Abubakar ✍️
゚viralシviralシfypシ゚viralシalシ

Kishiya ce nake da ita mai saur!n hannu nice Amarya itace ta farkon duk da ta Girm£ ni Amma Dan Allah ta ina aka'ce Kish...
11/02/2026

Kishiya ce nake da ita mai saur!n hannu nice Amarya itace ta farkon duk da ta Girm£ ni Amma Dan Allah ta ina aka'ce Kishiya ta d0ki Kish!ya tsa'kani da Allah in nayi mgna miji yace nice ka'rama inyi hkuri ba ik0n kuyi sa'!n sa sai ta mar£ ki miji ya bani Uma'rni Kishiya ta bani Uma'rni ace d0le sai na bi har ga Allah na ga'ji da auren bazan iya ba tunda ko na fa'da masa ba abinda yake yi gashi komai namu da'ya ne toilet,kitchen,balc0ny kawaii Allah nake r0ko ya min sa'kayya sbd wallahi baa sati Bata mar£ ni ko ta kai min du'ka ba Kuma Ni bazan iya ra'mawa ba SBD mijina ynxu HK mgnr da nake Miki Jiya tana abinci sai na shiga in dibi sh!nkafar kan ta gama miya ina ka! hannu kan tu'kunyar ta bu'gamun ludayin miya a hannu ynxu hk yatsana a kum'bure yake🥺

Ina fuskantar wata matsala a gidan mijina 😔Masifaffiyar uwarsa tana nuna min bambanci da rashin adalci, har ma tana shig...
11/02/2026

Ina fuskantar wata matsala a gidan mijina 😔
Masifaffiyar uwarsa tana nuna min bambanci da rashin adalci, har ma tana shiga cikin harkokina na gida da zamantakewa da mijina. Wannan yana sa ni jin damuwa da rashin kwanciyar hankali a gida

Daga Shafin Girki Adon Macecigaban tace muje Dan Allah se'muka hada ido d abokiyar xamana 1 setamin ala'man karnaje inag...
11/02/2026

Daga Shafin Girki Adon Mace
cigaban
tace muje Dan Allah se'muka hada ido d abokiyar xamana 1 setamin ala'man karnaje inaganin haka namik£ nace muje tarikemin hannu tace d wata semun daw0 tace hmm muka fita mu'natafe anan dan fira sama sama mukaje naxubamin jallof din taliya Tasha kifi daruwa d lemo nace nak0shi dan har alkcn na'kasa manga cinmutuncin d akamin tace tomuci tare hakade nayarda ad0le mu'kadanci taban mgni gashi banaso waiko ajikamin bansan lkcn d dry takwacemin b nace kaman yriny waito gashi kisha to nakarb n runtse ido nasha tace kina kallon film din wata 6 nace uhum barni kawai banso sukatafi hutuba tace ai sun'dawo nadan xaro ido sbd gsky ison wt6 nace dagaske tadawo kujerar danake kai tace barikiga takunna haba basena nemi bacin ranna rasab muna cikin kallon sa sega wata tashig0 d hargagi dakomai ke waleeda mekika daw0yi gida kikabaro gidan bikin sbd anbatawa knwar u'warki rai bari ki rarrash£ta koh tunda itace aga'banki b abindayakaiki gidanb har mutane anata mk mgn kishare kowa kitafi wajen wacce tafis0 tamike tsa'ye tace aunty wai meyasa inde xamu hadu bak!ja abindana ketamiki wu'laknciba bkiji dd bane. tace toyanxun m ki kinji nadawo taxauna tace sorry amaryar bb wlh Allah yahadani yan uwa se hkr Tana xuwa tafauce wayar tace kota tashi kota mar£ta tajuyo kaina tace kekuma mu'nafuka kinshiga tsakan!nmu to wlh bar!kiji ko bar gidan konamiki m!tsiyacin du'ka nace waini tace kedin Dan....bansan lkcn dana dauk£ta kyaukyawan mar!ba nakara mata ra! abace nace nnde bagidan ubnki bane nima hk itama hk k kiyaye harsh£nk wajen xagar'min iyaye banxa mara tarb!ya kawai tasa KU'KA tafita waleeda ta'sa dry muka tafa tace Allah miki albarka wlh nj dd muje gidan ayi ts!yar da hujja nadauki jakata muka k0ma muna shiga wanan matar tafarko t tah0 afu'sace tdaga hannu xata mar£ni narike hanunta naj£far agefe nace ha'ttara de inkika mar£ni g!rmanki baxaini ra'mawa danhaka karki fara Sega wata harda su as'har ta'shamceni ta wank£ni d Mar! waleeda ma tada'ga hannu tawanke t da mar! wanan yar mijin itama ta wnke
Zan cigaba

A ƙauyen da ake kira Rugar Haske, an haifi yarinya mai suna Nafisa. Ba ta taso cikin jin daɗi ba… talauci ya yi wa gidan...
11/02/2026

A ƙauyen da ake kira Rugar Haske, an haifi yarinya mai suna Nafisa. Ba ta taso cikin jin daɗi ba… talauci ya yi wa gidansu ƙawanya tun tana ƙanana 😔.

Mahaifinta manomi ne, mahaifiyarta kuma mai sana’ar tuwo da koko a kasuwa. Duk da wahala, Nafisa tana da babban buri a zuciyarta — ta zama babbar ‘yar kasuwa mai taimakon mata.

Kullum idan ta ga mata suna kuka saboda rashin kuɗi ko dogaro da maza, zuciyarta tana ƙuna 🔥. Sai ta ce a ranta:
“Rana ɗaya zan tashi, ba wai don kaina ba… amma don su.”
Amma rayuwa ba ta zo mata da sauƙi ba…

Lokacin da ta kai shekara goma sha shida, wani attajiri daga gari ya nemi aurenta 👀. Iyayenta suna ganin dama ce ta tsira daga talauci…
Amma Nafisa?

Ta san zuciyarta ba ta son aure yanzu. Tana son makaranta. Tana son kasuwanci. Tana son rayuwarta ta kasance da ita…
Ranar da aka kawo maganar aure a gabanta, ta yi shiru… amma a daren nan, ta yanke shawara da zata canza rayuwarta gaba ɗaya.

Wace shawara ce Nafisa ta yanke? 😳

Mu cigaba? 📖✨

Ina jiran ra’ayoyinku 👇

Kar Ki Wuce Wannan Rubutu Idan kina Son Canji Na Gaske a Fatar Jikinki  💃💃Uwar Gida , kin Gaji da Fuska mara Haske , Pim...
10/02/2026

Kar Ki Wuce Wannan Rubutu Idan kina Son Canji Na Gaske a Fatar Jikinki 💃💃
Uwar Gida , kin Gaji da Fuska mara Haske , Pimples ko Duhun Knuckles 😌
Ga Sirrinki Nan 👇💃💃

Ki Dangwalamin Liking Kafin Ki Shiga Comment Section 👇 👇

💃 Hajiyata! Ga Sirrin Fuska Mai Haske da Laushi na Gaske 💃💃 Idan kina son fuskar ki ta yi glow, laushi kamar silk kuma t...
10/02/2026

💃 Hajiyata! Ga Sirrin Fuska Mai Haske da Laushi na Gaske 💃
💃 Idan kina son fuskar ki ta yi glow, laushi kamar silk kuma ta riƙa jan hankalin kowa, ki kula da wannan sirrin nan 👇

💌 Amma kafin ki shiga comment section, dangwalamin like don nuna godiya 🥰

In-shaa-ALLAH zakiyi mamaki Yadda Fuskarki Xatayi Fess Abunki 💃
Indai Bakya Following Na Sirrin Gyaran Jiki Anbarki A Baya Anayi Babu ke 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃

💃 Hajiyata Tsaya Ga Haɗin Tsumin Tashin Kan Babyn Ki Wato Habibi 💃 💃Wannan Shu'umin hadin Yana Da Matuƙar kyau Ga Amfani...
06/02/2026

💃 Hajiyata Tsaya Ga Haɗin Tsumin Tashin Kan Babyn Ki Wato Habibi 💃 💃
Wannan Shu'umin hadin Yana Da Matuƙar kyau Ga Amfani
Kada Ki Bari Ayi babu ke 💃
Cikakken Bayanin Na Comment Section 👇 👇
Don ALLAH kada ki wuce batare da like ba 🙏 🙏

Indai Bakya Following Na Sirrin Gyaran Jiki Anbarki A Baya Anayi Babu ke 💃 💃 💃 💃 💃 💃 💃

💃 Wannan haɗin ba wasa ba ne 💃🔥Ana yi da safe, yana taimakawa jiki ya cika a hankali, ba tare da wahala ba ✨💥 Sirri ne n...
06/02/2026

💃 Wannan haɗin ba wasa ba ne 💃🔥
Ana yi da safe, yana taimakawa jiki ya cika a hankali, ba tare da wahala ba ✨
💥 Sirri ne na mata masu son sakamako!
Idan baki gwada ba, lokaci ya yi
👉 Liking kafin ki shiga Comment Section 👇👇

💃💃 Sirrin Gyaran Fuska Mai Taken Mai Da Tsohuwa Yarinya 💃 💃 💃Zakiyi mamakin yanda Zakiyi kyau kina Glowing da Sheƙi Kina...
06/02/2026

💃💃 Sirrin Gyaran Fuska Mai Taken Mai Da Tsohuwa Yarinya 💃 💃 💃
Zakiyi mamakin yanda Zakiyi kyau kina Glowing da Sheƙi Kina Haskawa Kamar Amarya 💃

Ki Dubi Allah Ki Dangwalamin Liking Kafin Ki Shiga Comment Section 👇 👇

💃💃 Sassaqen Kuka Kunsan Amfaninsa Kuwa?Dan Girman Allah Kada Ki Wuce ba Tare da Kin Danna Min Liking Ba 🙏Duba Comment Se...
06/02/2026

💃💃 Sassaqen Kuka Kunsan Amfaninsa Kuwa?

Dan Girman Allah Kada Ki Wuce ba Tare da Kin Danna Min Liking Ba 🙏

Duba Comment Section 👇 👇

Kin gaji da fata mara haske, bushewa ko rashin glow?Ga haɗin cream (oil + milk) da zai sa fuskarki da jikinki su yi laus...
06/02/2026

Kin gaji da fata mara haske, bushewa ko rashin glow?
Ga haɗin cream (oil + milk) da zai sa fuskarki da jikinki su yi laushi, su haskaka, su yi kyalli na gaske 😍✨
🧴 Cream ɗin nan yana:
✔ Tausa fata sosai
✔ Hana bushewa
✔ Ƙara haske & glow
✔ Barin fata lami lafiya 🌿
✨ Sirri ne na mata masu son kulawa da kansu
Ki gwada, ki shaida bambanci 💃💖

Like kafin ki shiga comment section 👇 👇

Address

Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin Gyaran Jiki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share