Qur'anic Quiz competition

Qur'anic Quiz competition Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Qur'anic Quiz competition, Digital creator, Gombe.
(1)

๐Ÿ“– โ€œMafi alherinku shi ne wanda ya koyi Al-Qurโ€™ani ya kuma koyar da shi.โ€
Ku yi gasa a ayyukan alheri โ€” Al-Baqarah: 148
๐Ÿค Wannan shafi na yada ilimin Al-Qurโ€™ani ne
โœจ Don tunatarwa, gyaran zuciya, da neman yarda
Domin yada aikin alheri atayamu sharing.

Acikatamana ayar nan!?
24/02/2026

Acikatamana ayar nan!?

24/02/2026

Kurubutamana sunan sura daya data fara da Tahmid !?

24/02/2026
18/02/2026

RAMADAN Mubarak...DAY ONE (01)

Akwae wata aya wadda Allah ya lissafo sunayen annabawa guda(5) ulul Azeem acikin ta, wace ayaceโ“

17/02/2026

Me ake nufi da Suhoor kuma yaushe ake yinsa

17/02/2026

Dame ake so mai Azumi yafara Bude baki
A. Ruwa
B. Abinci
C. Dabino
D. Nama

17/02/2026

Kowa yarubutamana Abu guda wanda baaso mai Azumi yayi su ???

17/02/2026

ูŠูŽุง ุฃูŽูŠู‘ูู‡ูŽุง ุงู„ู‘ูŽุฐููŠู†ูŽ ุขู…ูŽู†ููˆุง ูƒูุชูุจูŽ ุนูŽู„ูŽูŠู’ูƒูู…ู ุงู„ุตู‘ููŠูŽุงู…ู ูƒูŽู…ูŽุง ูƒูุชูุจูŽ ุนูŽู„ูŽู‰ ุงู„ู‘ูŽุฐููŠู†ูŽ ู…ูู†ู’ ู‚ูŽุจู’ู„ููƒูู…ู’ ู„ูŽุนูŽู„ู‘ูŽูƒูู…ู’ ุชูŽุชู‘ูŽู‚ููˆู†ูŽ

16/02/2026

Wace aya ce mafi tsawo a cikin Al-Qurโ€™ani?
A. Al-Baqarah ayata 183
B. Nisai ayata 105
C. Al-Baqarah ayata 282
D. Al-Imran ayata 26

Address

Gombe
0001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qur'anic Quiz competition posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share