26/08/2026
WAYE PROFESSOR ISA ALI IBRAHIM PANTAMI DA AYYUKAN DA YAYIWA JIHAR GOMBE KASHI NA BIYU (2)
1. Haihuwa da Farkon Rayuwa
Farfesa Professor Isa Ali Pantami , CON, Fitaccen ɗan Najeriya Ne Wanda Ya Haɗa Fannoni
ILimin Zamani, Fasahar Sadarwa, Hidiman Gwamnati da Koyarwan Addinin Musulunci.
An Haife Shi a Anguwan Pantami Dake Karamar Hukuman Gombe a JiharGombe, a Ranar 20 ga Oktoba, 1972. Ya Taso Ne a
Muhallin Daya ba ILimin Addini Muhimmanci, Tare da Cigaba da Neman ILimin Zamani Har
Zuwa Matakin Digirin Gigirgir.
Tun Daga Matakin ƙuruciya da Samar taka, Yayi karatun Addinin Musulunci a Ƙarƙashin
Malamai Daban-daban, Sannan Yahada Wannan Tafiya da ILimin Kimiyya da Fasaha.
Wannan Haduwa Tabashi Damar Yin Fice a Matsayin Malamin Addini da Kuma Masani a
Fannin Fasahar Zamani.
2. Karatun Zamani da Kwarewa
A Fannin ILimin Jami'a, Yayi Karatu a Jami'an Abubakar Tafawa Balewa University (ATBU),
Bauchi, Inda Yasamu Digiri Na Farko a Computer Science. Daga Bisani Ya Cigaba da
Digiri Na Biyu a Computer Science da kuma MBA a Technology Management. Ya Kuma
Yi Karatun Research Methods a Robert Gordon University, Aberdeen, Scotland.
A shekarar 2014 Ya Kammala Digirin Digirgir (PhD) a Computing and Information
Systems Daga Robert Gordon University. Kwarewarsa Tafi Karkata Zuwa Fannoni Irinsu
Cybersecurity, Information Technology, Digital Transformation, Policy and Regulation, da
Sauran Fasahohin Zamani.
➡️ B.Tech. Computer Science - ATBU, Bauchi.
➡️ MSc. Computer Science - ATBU, Bauchi.
➡️ MBA in Technology Management - ATBU, Bauchi.
➡️ Postgraduate Certificate in Research Methods - Robert Gordon University, Scotland.
➡️ PhD in Computing and Information Systems - Robert Gordon University, Aberdeen,
Scotland.
3. Aikin Jami’a da ILimin
Farfesa Pantami Yayi aiki Na Tsawon Shekaru a Matsayin Malamin Jami'a a ATBU,
Bauchi, Inda Ya Koyar da Dalibai Tare da Kula da Ayyukan Bincike.
Haka kuma Yayi aiki
a Jami’ar Musulunci ta Madina (Islamic University of Madinah), Saudi Arabia, a