
09/03/2025
GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!
An zabi Gwarzuwa Mubarakah Adam Idris ta kasanche daya daga Cikin fitattun Mata na Shekarar 2024 na Jihar Jigawa da zasu karbi Award na karramawa a Fadar Gwamnatin Jihar Jigawa.
Hakan ya biyo bayan zaben tah da kwamishiniyar Mata Dr Hadiza Abdulwahhab tayi ta Hannun Aminiyar ta Kuma Abokiyar Aikin tah Malama/Hajiya Maryam Sheriff Mukhtar @maryamshariffmukhtar
Za'a gudanar da taron Neh domin tunawa da Ranar Mata ta Duniyah,acikin Banquet Hall na Gidan Gwamnatin Jihar Jigawa a Jibi Talata In Shaa Allah da Misalin karfe 10am.
Ana bayar da wannan karramawar Neh ga Matan da su kayi fice a harkoki daban daban,an zabi Mubarakah Neh Duba da kokarin da tayi a Fannin Alqur'ani da Musabaqah a wannan qarnin,Lallai a zabe ka akan wakiltar Alqur'ani ba karamin Abin Alfahari bah Neh.
A Madadin Daliban Alqur'ani/Musabaqah na Jihar Jigawa muna gayyatar kowa da kowa👏👏👏
✍️
Abu Rumaisa
Reporter
09/Ramadan/1446AH
09/03/2025