Hon. Ahmad Rufa'i Gumel Political Achievements

Hon. Ahmad Rufa'i Gumel Political Achievements Your trusted News is here

13/05/2025
Jigawa 002
11/05/2025

Jigawa 002

2025 Ministerial Press Briefing Series
06/05/2025

2025 Ministerial Press Briefing Series

Muna rokon Allah ya bayyana shi cikin Aminci.
27/04/2025

Muna rokon Allah ya bayyana shi cikin Aminci.

Alhamdullahi,  da Ranar Yau,  mun Jagoranci Wasu Rukunin Matasa,  Dakaru a Jam'iyar APC,  Sama da mutun 100, zuwa Kai Zi...
25/04/2025

Alhamdullahi, da Ranar Yau, mun Jagoranci Wasu Rukunin Matasa, Dakaru a Jam'iyar APC, Sama da mutun 100, zuwa Kai Ziyarar Bangirma ga Maigirma Mataimakin Governor Engr. Aminu Usman Gumel

Ziyara ce, ta bangirma da Kara tabbatar da Mubayi'a ga Jam'iyar APC, da kuma Maigirma Governor da Mataimakinsa.

A Karshe Kuma, sun yaba da irin kokarin Gwabnatin, ta Fuskoki da dama, tare sake Mika Korafe korafan su, ko abubuwan da ke damun su, Kamar yadda Mataimakin Governor ya basu damar cewa Kar su ji komai Kuma kar su boye komai, ya basu dama su futo da duk abin dake ransu.

A Karshe Mataimakin Governor ya basu kyautar Kimanin Naira Miliyan uku, yayin da Deputy Speaker Shima ya Kara musu Naira dubu dari biyar domin suyi kudin Mota.

19/03/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Nura Dauda, Habibu Idris, Janaidu Alhasan, Yaseer M Yaseer, Kabeer Abubakar, Agali Namagaji, Mustapha Muhammad, Ahmad Sarki Gml, Buliya Gumel

18/03/2025

Ameen ya Allah

11/03/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ishaq Haruna Kwarko, Kamal Deen Lautai, Adamu Yau Magaji, Ibrahim Ahmed Sarawa, Ya U Sh*tu Hammado, Aminu Muhammad Kwalle, Ay Muhd Gumel, Aliyu A Yahaya, Itz Papancygumel

16/01/2025

Address

Hammado
Gumel
72300

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Ahmad Rufa'i Gumel Political Achievements posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hon. Ahmad Rufa'i Gumel Political Achievements:

Share