06/11/2025
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un Allah yayiwa abokin karatun mu mutuwa Lawan Ibrahim (babawo) za'ayi jana'izarsa a kan Tudu 8:00 na safe yau alhamis muna addu'ar Allah jikansa ya gafarta masa yayi masa rahama agareshi idan tamu tazo yasa mucuka da imani.