Hon yunusa isah yallabai

Hon yunusa isah yallabai Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon yunusa isah yallabai, Digital creator, Gusau.

Jami'an Tsaro Sun Cafke Wani Dattijo Ƙasurgumin Ɗan Ta'adda A Ynkurinsa Na Shiga Ƙaramar Hukumar Birnin Gwari Jihar Kadu...
13/04/2023

Jami'an Tsaro Sun Cafke Wani Dattijo Ƙasurgumin Ɗan Ta'adda A Ynkurinsa Na Shiga Ƙaramar Hukumar Birnin Gwari Jihar Kaduna Da Muggan Makamai A Cikin Mota.

Sheikh Ja'afar ya cika shekaru 16 da rasuwaA  yau Alhamis, 13 ga watan Afrilu ne Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ke cika shek...
13/04/2023

Sheikh Ja'afar ya cika shekaru 16 da rasuwa

A yau Alhamis, 13 ga watan Afrilu ne Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ke cika shekara 16 da rasuwa.

an harbe fitaccen malamin addinin Musuluncin ne yayin da ya ke jan sallar Asuba a masallacin Almundata da ke unguwar Dorayi a Jihar Kano.

Kisan gillar da aka yi wa Shehin malamin ya faru ne a ranar Juma'a, 13 ga watan Afrilun 2007.

Mu na addu'ar Allah Ya karɓi shahadar Mallam, Ya sa yana cikin rahma, ameen.

Dadumi-duminsa Babban bankin Najeriya CBN ya fidda sabon umurni da zai bada damar kwashe kudaden da s**a jima a asusun b...
13/04/2023

Dadumi-duminsa Babban bankin Najeriya CBN ya fidda sabon umurni da zai bada damar kwashe kudaden da s**a jima a asusun bankunan ajiyar mutane ba a yi amfani da su ba.

Daga shekara daya sama duk asusun bankin da ba a sa mishi kudi ko aka cire ba, CBN ya bada umurnin a mayar da kudin dake ciki zuwa asusun gwamnati domin juyasu kafin daga bisani a mayar wa da mutane kudadensu.

Kuna daga cikin wadanda wannan sabuwar dokar za ta shafa?

Congratulations sir Hon Dr farouk kurawa
02/04/2023

Congratulations sir Hon Dr farouk kurawa

Haquri mai ganin iyakar sharri
29/03/2023

Haquri mai ganin iyakar sharri

19/01/2023
27/08/2022

Allah ya karawa annabi daraja

Address

Gusau

Telephone

+2348033594480

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon yunusa isah yallabai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share