YUSAN TV

YUSAN TV yusan television Kafar zamani domin ilman tarwa, fadakarwa, da nisha Dantarwa. muna maraba da kowa domin tallata maku hajarku a duk inda kuke a Fadin Duniya.

03/01/2026

Ra nantse da Allah babu hannu kwankwaso wurin komawar Abba yusuf kabir jam'iyar APC

Senator ikra Aliyu Bilbis zata fashe
03/01/2026

Senator ikra Aliyu Bilbis zata fashe

Walima/yinin buki Lubna Hashimu sani
03/01/2026

Walima/yinin buki Lubna Hashimu sani

ISLAMIC YOUTH FOUNDATION FOR QUR'ANIC RECITATION COMPETITION ZAMFARA STATE.             8th Annual Qur'anic Memorization...
02/01/2026

ISLAMIC YOUTH FOUNDATION FOR QUR'ANIC RECITATION COMPETITION ZAMFARA STATE.

8th Annual Qur'anic Memorization
Competition 2025

Amadadin wannan mu'assasa mai suna a sama, muna farin cikin gayyatar Al umma zuwa wajen bude karatun Musabakar Al'qurani Mai girma Karo na Takwas (8th) wanda wannan mu'assasa ta saba shiryawa a duk karshen shekara.
Allah ya bada ikon halarta Amin.

Alaramma Nr. Nura Abubakar Maiturare
Secretary General.

Special InvitationKindly accept this as an official Invitation to my wedding In case I couldn't reach you Physically or ...
02/01/2026

Special Invitation
Kindly accept this as an official Invitation to my wedding In case I couldn't reach you Physically or on Phone. 17 January 2026 at 12:30pm Emirate Place Bungudu.

*DG Zannan Bungudu New Media & Publicity*

02/01/2026

Walima/yinin buki Lubna Hashimu sani

02/01/2026

Daga ministry for local government inda yenxu haka ake gudanar Kasafin Manya manyan Ayuka Na 2026.

Na karamar Hukumar mulki talata mafara wanda hon yahaya yari yake jagoranta.

Gwamnan jihar Filato Caleb Muftwang ya sanar da sauyin sheƙarsa zuwa jamʼiyyar APC yayin wani taron masu ruwa da tsaki a...
02/01/2026

Gwamnan jihar Filato Caleb Muftwang ya sanar da sauyin sheƙarsa zuwa jamʼiyyar APC yayin wani taron masu ruwa da tsaki a birnin Jos.

Yayin taron, wanda jiga-jigan APC s**a halarta, shugaban jamʼiyyar na ƙasa, Nentawe Yilwatda ya bayyana hakan a matsayin gagarumin

NNPP ta rushe shugabancin jam’iyyar a Kano yayin da Gwamna Abba ke shirin sauya sheƙaUwar  jam’iyyar NNPP ta ƙasa ta rus...
02/01/2026

NNPP ta rushe shugabancin jam’iyyar a Kano yayin da Gwamna Abba ke shirin sauya sheƙa

Uwar jam’iyyar NNPP ta ƙasa ta rushe dukkan shugabancin jam’iyyar a Jihar Kano, daga matakin jiha har zuwa matakin karamar hukuma da na mazabu.

Sakataren yaɗa labarai na na jam’iyyar, Ladipo Johnson, ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa, inda ya ce an ɗauki matakin ne bisa tanadin kundin tsarin jam’iyyar NNPP.

Johnson ya ƙara da cewa za a sanar da kwamitocin rikon ƙwarya da za su jagoranci harkokin jam’iyyar na wucin gadi nan ba da jimawa ba.

Matakin ya zo ne a daidai lokacin da ake fuskantar rikici a cikin jam’iyyar, biyo bayan rahotannin da ke nuna cewa Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, na shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC. Wannan yunƙuri ya gamu da adawa mai ƙarfi daga jagoran jam’iyyar na ƙasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.

Daily Nigerian

02/01/2026

Address

GUSAU
Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YUSAN TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share