Sheikh Abdullahi Gwandu Islamic Foundation SAIF

Sheikh Abdullahi Gwandu Islamic Foundation SAIF SHABAB SHEIKH ABDULLAHI GWANDU ISLAMIC FOUNDATION

Taqabbalallahu Minna Wa-Minkum
27/05/2026

Taqabbalallahu Minna Wa-Minkum

تقبل الله منا و منكم

26/05/2026

📹SHABAB🎙️MEDIA 📹

09- DHUL-HAJJ — 1447 H
26- MAY – 2026 M

Inna Lillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un.

Allah yayi mai iko ya karbi rayuwar dai daga cikin Sarkai na (Mahaifiyar Mai Daki Na) a Marecen yau Talata 09-Dhul-Hijjah-1447 H - 26-May-2026 M
Tuni an gudanar da Sallar jana'izar ta a yau dinnan a Masallacin Jumu'ah na Umar Bin Khaddab.

Ubangiji Allah Ya yi mata Rahama Ya sa Aljannah Firdausi ce makomar ta kuma Ya sa jinyar da ta yi ta zamo kaffara ga kura-kuran ta da daukacin Al'ummar Musulmi.

Ameen

📹SHABAB🎙️MEDIA 📹  09- DHUL-HAJJ — 1447 (A.H)  26- MAY – 2026 (M)🎙️ Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.Muna tay...
26/05/2026

📹SHABAB🎙️MEDIA 📹

09- DHUL-HAJJ — 1447 (A.H)
26- MAY – 2026 (M)

🎙️ Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu.

Muna taya daukacin Al'ummar Musulmi wayuwar garin wannan rana mai cike da falala wato Ranar Arfa. Sai mu yawaita zikiroran da Sunnah ta karantar a wannan rana, muyi kokari mu ribaci wannan rana domin bamu san ko zamu sake ganin wata ranar ba.

Ubangiji Allah ya karbi Ibadunmu.

Ga Zikiroran kamar haka:
"لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ".

اللَّهُ أَكْبَرُ، اللَّهُ أَكْبَرُ، اللَّهُ أَكْبَرُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ.. اللَّهُ أَكْبَرُ، اللَّهُ أَكْبَرُ، وَلِلَّهِ الْحَمْدُ.


👇👇👇👇

📹SHABAB🎙️MEDIA 📹  06- DHUL-QA'ADAH — 1447 (A.H)  23- MAY – 2026 (M)🎙️ Taron kaddamar wa tare da bude ajujuwan karatu gud...
23/05/2026

📹SHABAB🎙️MEDIA 📹

06- DHUL-QA'ADAH — 1447 (A.H)
23- MAY – 2026 (M)

🎙️ Taron kaddamar wa tare da bude ajujuwan karatu guda shida (6) wadanda Mai Girma Hon. Abdul-Malik Zubairu Zannan Bungudu ya gina a cibiyar marayu ta Mu'assasar Sheikh Abdullahin Gwandu ta Musulunci a shiyar Saminaka Gusau Jihar Zamfara, wadda ke kalkashin jagorancin Sheikh Ahmad Ibn Umar Kanoma.

Allah Ya saka masa da mafificin alkhairi, ya nuna muna an kammala sauran abun da ya rage na wannan aiki baki daya Ameen.


👇👇👇👇

22/05/2026
Jadawalin Lokuttan Sallah na WatanDHUL-HAJJ 1447H – MAY/JUNE 2026MNa Jihar Zamfara
19/05/2026

Jadawalin Lokuttan Sallah na Watan
DHUL-HAJJ 1447H – MAY/JUNE 2026M
Na Jihar Zamfara

📹Shabab🎙️Media 📹  27- DHUL-QA'ADAH — 1447 (A.H)  15- MAY – 2026 (M)Masha Allah Alhamdulillah, a yau ne Imam Sheikh Ahmad...
15/05/2026

📹Shabab🎙️Media 📹

27- DHUL-QA'ADAH — 1447 (A.H)
15- MAY – 2026 (M)

Masha Allah Alhamdulillah, a yau ne Imam Sheikh Ahmad Ibn Umar Kanoma yayi bankwana da al'ummar Musulmi da daukacin daliban sa domin zuwa Ibada ta Aikin Hajji na wannan shekara.
muna rokon Allah da Ya kai su lafiya ya luma dawo muna da su lafiya, Ya sa suyo Hajji karbabbiya.

Ameen Thumma Ameen
.

Address

Gusau

Telephone

+2347067122662

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Abdullahi Gwandu Islamic Foundation SAIF posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share