NURA HD

NURA HD NHD Bringing a little more wonder into the world (STTeam)
(1)

12/02/2026

A wannan shekarar

Celebrating my 6th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
12/02/2026

Celebrating my 6th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

I got over 100 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
08/11/2025

I got over 100 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

I got over 10 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉  fans Asiwaju Bola Ahmed Tinub...
25/09/2025

I got over 10 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉 fans Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

10/09/2025

Shin idan muka cigaba da yin shiru zamuyi nasara?

JAN HANKALI GA SHUGABAN ƘASA, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Assalamu alaikum Shugaban Ƙasa,Muna so mu jawo hankalinku akan w...
07/09/2025

JAN HANKALI GA SHUGABAN ƘASA, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

Assalamu alaikum Shugaban Ƙasa,

Muna so mu jawo hankalinku akan wasu ‘yan Najeriya da s**a tsaya tsayin-daka wajen faɗar gaskiya da kare muradun talakawa. Daga cikinsu akwai Dan Bello da Sowore, waɗanda s**a yi suna wajen tona asirin rashin adalci da nuna illar cin hanci da zalunci a cikin al’umma.

Waɗannan mutane ba maƙiyan gwamnati ba ne, su ne muryar talakawa. Sun tsaya da ƙarfin hali suna fatan ganin gwamnati ta yi adalci, ta ceci marasa ƙarfi daga halin ƙunci.

Shugaban Ƙasa, muna roƙon ku da kada ku ɗauki irin waɗannan kalamai a matsayin adawa, sai dai a matsayin shawara da faɗakarwa. Domin idan gwamnati ta saurari masu faɗar gaskiya, ƙasa za ta amfana, jama’a za su kwantar da hankalinsu, kuma zaman lafiya zai tabbata.



Dan Bello
07/09/2025

Dan Bello





Muna kira da babbar murya ɗaya zuwa ga gwamnatin tarayya da jihohinmu, musamman kan halin da ake ciki a Zamfara, Katsina...
05/09/2025

Muna kira da babbar murya ɗaya zuwa ga gwamnatin tarayya da jihohinmu, musamman kan halin da ake ciki a Zamfara, Katsina, Benue da Plateau. A yau, al’ummar waɗannan jihohi muna cikin mawuyacin hali na rashin tsaro. Yan bindiga sun addabi jama’a: suna kashe rayuka, suna ƙona gidaje, suna yin sata da garkuwa da mutane.

Wannan matsalar ta wuce misali, tana lalata tattalin arzikinmu, tana hana manoma fita gona, tana hana yara zuwa makaranta, tana kuma jefa dubban iyalai cikin tsananin fatara da hijira.

Muna kira ga gwamnati ta ɗauki matakin gaggawa, ba wai na baki kawai ba, har da aiki da tsare-tsare na gaskiya. Ya zama dole gwamnati ta dawo da amincinmu, ta kare rayukanmu da dukiyoyinmu, domin al’umma ta samu walwala da zaman lafiya.

Rayuwa ita ce ginshiƙin komai, idan aka rasa tsaro, to babu ci gaba. Dan Bello

Fans. YACE Mu Yan Gaskiya Baza mu yi shiru ba

📌 You’re welcome Uncle Dan Bello
12/07/2025

📌 You’re welcome Uncle Dan Bello

08/07/2025

Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NURA HD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share